Aliyyu_Hayder's Reading List
11 story
FATU A BIRNI (Complete) بقلم suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    مقروء 74,574
  • WpVote
    صوت 2,361
  • WpPart
    أجزاء 18
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa. Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa? Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan. Fatima- Budurwar Sultan.
HIS MARYAM بقلم QudrahAdam
QudrahAdam
  • WpView
    مقروء 163,323
  • WpVote
    صوت 9,407
  • WpPart
    أجزاء 23
She's Maryam He's Aaryan She loves him He hates her She tries to help him He tries to get rid of her She longs for his love He longs to see her in tears Will he love her in return? Will he accept her? When?
Haka Nake Sanki (Not Edited) بقلم FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    مقروء 29,536
  • WpVote
    صوت 338
  • WpPart
    أجزاء 1
COMPLETED ✅✅✅ but not edited!!! Kar amanta ayi voting every page da aka karan wannan will make me happy nagode Duniya cike take da mutane iri iri masu mabanbantan ra'ayi....Rayuwar kadija a tunkushe take da ƙalubale kasantuwar ta wadda aka haifa ba ta hanyar aure ba duniya ta ƙita alokacin kowa ya gujeta take gudun haɗa zuriya da ita Allah ya bata wanda ra'ayinsu daban da sauran jama'a yace yaji yagani HAKA YAKE SANTA. Sai dai kash lokacin da take tsananin buƙatarsa kaddaru kala kala suka suko ko wane irin ƙaddara ce ko kadija zata iya jure musu shin suna aure ko kuwa ƙaddara ce ta rabuwa har abada ku biyo ni cikin littafin zakuji daɗin labarin da yaddar Allah....
+13 أكثر
Ummu Hani بقلم FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    مقروء 51,941
  • WpVote
    صوت 4,070
  • WpPart
    أجزاء 72
Not edited!!! Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai ɗauke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta ɗauki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuɗin madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.
Ni da malama ta بقلم fatimaumarmoddibo
fatimaumarmoddibo
  • WpView
    مقروء 33,362
  • WpVote
    صوت 1,345
  • WpPart
    أجزاء 32
ɓoyayyar soyayya abin dariya ,da kuma sabon salon,rikici tsakanin malama da ɗaliba.
Waye Shi? Complete✓ بقلم Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    مقروء 328,624
  • WpVote
    صوت 38,457
  • WpPart
    أجزاء 63
#1 in Tausayi 12/09/20 Soyayya tsakanin mutum da wata halittar. Shin abu ne mai yiwuwa? Biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma k'addarar rayuwar Sa'adha, duk akan rashin sanin WAYE SHI. ©FikrahAssociationWriters
+11 أكثر
RAGGON MIJI RETURN بقلم mumies122
mumies122
  • WpView
    مقروء 126,964
  • WpVote
    صوت 3,775
  • WpPart
    أجزاء 35
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)
+9 أكثر
RAGGON MIJI بقلم mumies122
mumies122
  • WpView
    مقروء 50,769
  • WpVote
    صوت 878
  • WpPart
    أجزاء 6
benefecial story,Love,destiny,betryal,and happy ending
NI DA YAYA AL'AMEEN بقلم rahinamustapha
rahinamustapha
  • WpView
    مقروء 27,201
  • WpVote
    صوت 513
  • WpPart
    أجزاء 8
labarin soyayyar yayah da k'anwa
Roommates (REWRITING) بقلم XthatONEchicX
XthatONEchicX
  • WpView
    مقروء 159,902,072
  • WpVote
    صوت 3,012,035
  • WpPart
    أجزاء 36
CURRENTLY IN THE PROCESS OF BEING REWRITTEN!