Liste de Lecture de momtey
36 stories
SAMHA by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 8,434
  • WpVote
    Votes 200
  • WpPart
    Parts 5
Labari mai ban nishaɗi...nm.mm
BAN SAN LAIFINA BA.         {Completed 04/2020.} by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 14,960
  • WpVote
    Votes 681
  • WpPart
    Parts 16
Heart touching story.
DIYAM by MamanMaimoon
MamanMaimoon
  • WpView
    Reads 949,116
  • WpVote
    Votes 81,852
  • WpPart
    Parts 71
This is not a love story but it is a story of love, of how it never dies no matter how long and how far apart the lovers are. Just follow my pen for I assure you, you are going to fall in love with Diyam.
FANSAR RAI by Sis-Nerja
Sis-Nerja
  • WpView
    Reads 6,172
  • WpVote
    Votes 104
  • WpPart
    Parts 16
Labari ne da yak'unshi Daukar fansa, Yaudara, Cin amana da tausayi
Rayuwar khadija by jikarbello
jikarbello
  • WpView
    Reads 895
  • WpVote
    Votes 76
  • WpPart
    Parts 8
khadija marainiyace ta taso cikin kuncin rayuwa a hannun matar mahaifinta mai suna Adama Wanda tasha wahala sosai amma daga baya ta samu ingantacciyar rayuwar da bata samu ba abaya.
K'ANWAR MAHAIFINA by UmmuHanash2781
UmmuHanash2781
  • WpView
    Reads 1,058
  • WpVote
    Votes 18
  • WpPart
    Parts 6
Lariba ne akan wata baiwar Allah, da abubuwa suka sha fad'a mata a cikin rayuwar ta, kama daga tausayi cin amana zalinci
MAI HAKURI (shi ke da riba) by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 29,298
  • WpVote
    Votes 2,024
  • WpPart
    Parts 50
D'aki ne mai duhu sosai baka iya ganin tafin hannunka, lantarkin d'akin yana a kashe, Jannat cike da tashin hankali da tsoro ta isa wurin makunnin hasken d'akin da lalube, nan take ta kunna haske ya gauraye ko ina, ganin abinda ba tayi tsammani ba ta k'ara shiga tsananin tashin hankali, idonta kamar zasu yo k'asa ta dafe kanta tace "Na shiga ukuna ni Jannat" Sai ta saki wani gigitaccen k'ara. Abbanta ne kwance a tsakar d'akinta cikin jini, wanda ya malale tiles d'in d'akin, ya dafe gefen cikinsa da hannun damansa babu alaman rai a tattare dashi, wuk'ar dake hannunta ta kalla wanda duk jini ya gama b'ata shi tare da hannunta na hagu, kamar an tsikareta ta jefar da wuk'an a k'asa da k'arfi, wani ihun ta kuma saki wanda duk sai da ya tada duk Mutanen dake cikin gidan.
'YAR SHUGABA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 51,662
  • WpVote
    Votes 3,129
  • WpPart
    Parts 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
RAYUWAR SUHAILAT by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 10,578
  • WpVote
    Votes 481
  • WpPart
    Parts 16
RAYUWA riba ce ga wanda ya mallaki hankalinsa kuma ya kafa shi cikin bautar Allah. Hakika rayuwarka/ki ya kan amfani wani ko wata a RAYUWA, Kamar yadda RAYUWA tasa SUHAILAT da SAFWAN suka shiga cikin rayuwar juna har suka amfana da riba mai cike da aminci... Ku shiga daga ciki akwai kyakkyawar labari...
ƊAN AMANA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 30,980
  • WpVote
    Votes 2,527
  • WpPart
    Parts 22
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.