SAUYIN RAYUWA
SalmaMasudNadabo
- Reads 14,411
- Votes 500
- Parts 35
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta.
bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA