HauwaGambo6's Reading List
18 stories
SANYI DA ZAFI by MSHAKURworld
MSHAKURworld
  • WpView
    Reads 39,917
  • WpVote
    Votes 932
  • WpPart
    Parts 30
Picture rayuwa kinada mahaifiya me HIV, the stigma, the takura from your community, and he daily battle then amidst this chaos something happened Soyayya!! But what do you think happens when FIRE meet ICE?? Idan SANYI DA ZAFI suka hadu aganin ku mezai faru???💫
MUNAFUKIN MIJI by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 78,579
  • WpVote
    Votes 3,797
  • WpPart
    Parts 53
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...
TAFIYAR MU (Completed) by suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    Reads 26,465
  • WpVote
    Votes 1,155
  • WpPart
    Parts 20
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?
ƘAYAR RUWA Book 1 Complete by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 5,881
  • WpVote
    Votes 295
  • WpPart
    Parts 29
The story is a long journey of twisted fate, humiliation, sacrifice, betrayal, victory, Epilogize...INFERTILITY gajeriyar kalma ce me ƙunshe da ma'anar da ke girgiza duniyar wasu ma'auratan, ta kuma haifar da motsi mai ciwo gami da harbawa a zuƙatan da suka shafe shekaru fiye da shidda babu haihuwa...Yes lamarin akwai ciwo!, akwai zafi!, akwai ƙuna da raɗaɗi!...to amma Wani na canja Qaddarar wani ne?, ko wani na tilasta maka halastawa kanka abin da Allah kaɗai ne ke da ikon baka?, Ko kuma sai aka ce tsangwama, kyara, hantara da gori su tabbata akan mutanen da Allah ya ɗora musu ciwon da lafiyar take a hannunsa?, Me yasa muke mantawa da kalmar jinkiri ne da ubangijinmu ya ajiyewa wasu a Al'amuran rayuwarsu?...ZERO DEATH, GREAT RESULT & ETERNAL HAPPINESS in sha Allah.
SAƘON ZUCIYA by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 41,766
  • WpVote
    Votes 4,249
  • WpPart
    Parts 36
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
ƘADDARAR RAYUWA by zeeyybawa
zeeyybawa
  • WpView
    Reads 58,476
  • WpVote
    Votes 7,931
  • WpPart
    Parts 107
Ita kaddarace abace wacce bata tsallake kan kowani bawaba, rayuwarta tazo cikeda Qaddara kala-kala, rayuwace mai cikeda qunci, baqin ciki da jarabawa iri-iri." Kuka takeyi kamar ranta zai fita, tana fadin mama nikuma Qaddarar rayuwata kennan, na kwammaci mutuwata da irin wannan rayuwar, rayuwata batada amfani."
Mace a yau!  by Shatuuu095
Shatuuu095
  • WpView
    Reads 215,402
  • WpVote
    Votes 20,609
  • WpPart
    Parts 59
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's embark on the journey together and see for ourselves..... It gonna be a good ride I promise. Shatuuu♥️
WA NAKE SO? by MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    Reads 55,190
  • WpVote
    Votes 4,200
  • WpPart
    Parts 140
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun hadu ne a inda suka rasa gane wanda suke so? Aliyu, Muhammad da Aisha Fauwaz, Fu'ad da Fateema Muje zuwa dan ganin yadda labarin zai kasance shin wa zai kasance shi ake so a cikin labarin. Ko kuma nace wa zai zamo An fiso.
SHI NAKE SO by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 8,491
  • WpVote
    Votes 338
  • WpPart
    Parts 25
Labari ne wanda ya kunsa soyayya, hak'uri da juriya,da kuma imani da k'addara. Wannan labarin ya farune da gaske,ku biyoni ku sha labari.