Mxx_aysha's Reading List
14 stories
MAR'ADAMS by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 8,659
  • WpVote
    Votes 175
  • WpPart
    Parts 30
labari ne Mai dauke da soyayya , ilimantarwa, fadakarwa, nishantarwa jajicewar rayuwa .
WACECE NI??? Part 2 by cutyfantasia
cutyfantasia
  • WpView
    Reads 5,735
  • WpVote
    Votes 461
  • WpPart
    Parts 34
Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dalili ne wannan da zai iya juya matsananciyar soyayyar da uwa ta ke yi wa ýarta ta koma kiyayya zalla? Ita kuma ýar wacce irin rayuwa zata yi? Wanne irin kalubale zata fuskanta? Wanne irin hali zata shiga kuma ya za'ai ta warware wannan kullin? Wa zai bata amsar wannan tambayar mai nauyi? Shin yaya aka dauki matsalar fyade a kasar Hausa? Wanne irin hukunci ake yankewa wanda yayi da wanda akai wa? Ya rayuwar macen da wannan kaddarar ta faruwa da ita take kasancewa kuma wanne irin trauma take shiga? Wanne irin effect abun yake haifarwa a gare ta mentally and physically? Wacce hanyar ya kamata abi domin a warwaware wannan matsala mai cin tuwo a kwarya?
BAKAR WASIKA by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 24,794
  • WpVote
    Votes 1,092
  • WpPart
    Parts 11
BAƘAR WASIƘA... Mai farin rubutu Ban ce tafiyar mai sauki ba ce. Ban muku alkawarin zallar soyayya ba. Ban ce babu farincikin ba. Kunci, bakinciki da damuwa, sune abubuwan da suka taru suka tare farincikin AMINATU, kalubalen rayuwa bayan wata rayuwar, tabbas akwai kuka akwai damuwa da bakinciki. Labarin Talba, Rafi'a, Laila, Madina, Ramlee, Faruk, Amal da kuma Aminatu. Labarin BAKAR WASIKA, labari ne da zai tabo wani bangare na rayuwar mace, kuma wani bangare na rayuwar al'ummarta da iyayenta... Ina fatar zaku karbe shi kamar sauran, duk na san ba lallai ne yai muku dadi ba domin ba soyayya ce zalla ba, kalubalen rayuwa ne da fadi tashin yar gudun hijira! A ina zata kwana? Wa zai bata masauki? Taya za a fahimce ta har a nade mata damuwarta? Wa zata kaiwa kukanta iyeyenta ko al'ummarta? Ta ina mafarkinta ke tabbatuwa? Ashe bayan wuya akwai wata wuyar, bayan dadi ma akwai wata wuyar, bayan wuya kuma akwai dadi. Tabbas akwai ciwo a rayuwar da baka san karshenta ba, akwai tsoro a mafarkin da ka gagara farkawa! Ta ina lamarin ya fara? Ina tsakiyarsa da karshe? Yaushe damuwar zata wuce? yaushe bakincikin zai gushe? Sai yaushe hawayen zasu tsaya? Zuwa yaushe ne kuncin zai yanke? Ashe a cikin rayuwa akwai wata rayuwa? A cikin rayuwar ma akwai mutuwa? BAKAR WASIKA... JUANURY 2022
NOOR ALBI by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 7,454
  • WpVote
    Votes 258
  • WpPart
    Parts 6
Rabo sai Mai shi..Bata taba saka ran shigowarsa ko zama jigo a rayuwarta ba sbd kallon datake Masa amatsayin uba Kuma mariqinta.,soyayyace tashiga tsakaninsu batareda sun ankaraba bayan dukkaninsu sun haramtawa kansu hakan,Shin ta yaya zata kalla mijin yayarta Yar uwarta amatsayin nata mijin??
The Fulani Bride (Boddo) by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 124,701
  • WpVote
    Votes 10,063
  • WpPart
    Parts 51
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will a village girl like Boddo Survive..will she be able fight to reach her destination..? Is all about the Fulani's✍🏽
SO DA SO(Paid Book) by SaNaz_deeyah
SaNaz_deeyah
  • WpView
    Reads 409
  • WpVote
    Votes 74
  • WpPart
    Parts 18
Talaka mutum ne mai zafin rai, son kai, rashin tawakkali da kuma rashin godiyar Allah, ban ce ko wane talaka haka yake ba, amma ni a haka nake kallonsu domin na tabbatar da haka ne a lokacin da zanen ƙaddarata ya canza daga fari zuwa baƙi, kuma na tabbatar da hakan ne a lokacin da allon fahimtata ya kalli Alhaji Ma'aruf da Naufal da kuma ni kaina. Ita soyayya wata aba ce da kan ruguza tanadin shekaru ɗari a rana ɗaya ko yini ɗaya koma ince minti ɗaya, kamar yadda ni tawa soyayya ta min sanadin rashin gani da kuma rashin ji sannan babu wani ɗan jagora...! A yayin da nake kallon masoya a matsayi ƴan wahala, kuma wanda basu san inda ke masu ciwo ba, a lokacin ne littafin ƙaddarata ya buɗe min mummunan shafi, bana soyayya ba kuma na sha'awarta sai gashi na zama nakasashshiya a sanadin so, na rasa gane shin ɗaukar fansa ne ko alhakine ko kuma zanen ƙaddarata ne a haka?
ABAR SO by mhizzphydo
mhizzphydo
  • WpView
    Reads 80,035
  • WpVote
    Votes 4,462
  • WpPart
    Parts 50
"ABAR SO!!!" Shine abinda NAFHIRA tace cikin siezing din breath, aikuwa arikice tajawo NAFHI kan cinyarta "Addua fah kawai zaki mana bah kuka bah, ganinan acikin abinda nafi tsana arayuwa ta (blood)wannan kawai yakara tabbatar min da babu wanda ya wuce kaddara, kizamo mai biyayya ga ANTYNMU cos ita kadai ce naki yanxu kuma duk inda mugun nan yake inason kimin alkawarin zaki nemo shi, inason su walakanta kaman yadda ya walakantar da mu , inaso farincki ya kaurace mai tareda iyalinshi , inason yayi dana sani sosai" Tafada tana mai lumshe ido while ita Nadhira takara volume din kukanta jin alamun itama kalmatus shahada takeyi , dakatawa tayi da kukan tana mai nazarin yanayin yar'uwar tata , sai kawai taji jikin ta yasake itama arikice take fadin "Yar'uwata kema karki barni DanAllah, inasonki wayyo jini! Jini!! Jini?!!! Ko ina akwai shi yaruwa mugudu nima ban son abinda bakya so wlhy bazan......... Kubiyo ni cikin littafin ABAR SO domin na fayyace miku abinda ke ciki
my man. by sugarhilldreamz
sugarhilldreamz
  • WpView
    Reads 403,653
  • WpVote
    Votes 6,242
  • WpPart
    Parts 45
nah cause if you obsessed ova dd, read this shii ASAP.
MILLIONAIRE AMAL  by Maryam-obam
Maryam-obam
  • WpView
    Reads 28,601
  • WpVote
    Votes 1,684
  • WpPart
    Parts 26
is a story of young millionaire girl, who hate poor people
GABA DA GABANTA by prettysalma17
prettysalma17
  • WpView
    Reads 37,678
  • WpVote
    Votes 780
  • WpPart
    Parts 21
labarine akan wata yar bariki,wadda taneda aure ba abakin komiba,karshe taga mijin wata mata tace tanaso,itakuma wannan mata tace batasan wannan zancenba mudeje zuwa sonjin yadda zata kaya