shuraih99
Bayan shudewan zamanin sarki malikussaifi dan ziyazzanun da zuri'arsa, manyan bokaye da aljanun duniya sun kuma haduwa wuri guda don ganin bayan addinin musulunci, yayinda tsirarun barada daga musulmi suka tsaya tsayin daka don ganin sun dakatar da su.
Sunyi tafiya ga zagayen kaunu, izuwa can wata duniya, inda suka kuma haduwa da masifar da ta fi ta duniyarsu ta mutane...