RamlaMagashiMagashi's Reading List
74 stories
MURADIN ZUCIYA by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 39,758
  • WpVote
    Votes 2,597
  • WpPart
    Parts 20
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,660
  • WpVote
    Votes 121,599
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
Ciwon So by Hafssatu
Hafssatu
  • WpView
    Reads 2,749
  • WpVote
    Votes 94
  • WpPart
    Parts 9
ta tsinci kanta cikin Ciwon so malamin ta Tasha kuma Alwashin ko ciwon son shi zaya kashe ta bazata taba zubar da Ajinta ta fur ta mishi soyayar ta ba ya Abun ke yake..kubiyoni
INA SON SHI by Maimousa12
Maimousa12
  • WpView
    Reads 42,966
  • WpVote
    Votes 1,347
  • WpPart
    Parts 27
Labarin soyaya Mai ban mamaki
SILAR GIDAN AIKI by FreshUmmieyXeey
FreshUmmieyXeey
  • WpView
    Reads 168,634
  • WpVote
    Votes 9,916
  • WpPart
    Parts 98
fiction Story.......labarin wata yarinya me suna Nazeefa, ta taso cikin wahala, Tasha gwagwaryar rayuwa.....
BIYAYYA by muneeraahh
muneeraahh
  • WpView
    Reads 26,127
  • WpVote
    Votes 1,439
  • WpPart
    Parts 14
labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta
SABODA DUNIYA  by NafeesaAGuga
NafeesaAGuga
  • WpView
    Reads 3,441
  • WpVote
    Votes 266
  • WpPart
    Parts 42
Labarin yana dauke da abubuwan bn mmki.. Labarine akan wadanda duniya ta rufe masu ido sun manta Allah ne mai komai snn yana dauke da salon soyayya mai bn sha'awa.. Zai fadakar kuma ya nishadantar daku
YARIMA SUHAIL  by Aufana8183
Aufana8183
  • WpView
    Reads 4,872
  • WpVote
    Votes 144
  • WpPart
    Parts 1
It torch the hert of the reader's based in true life story
💪🏻💪🏻GAWURTACCEN SOJA 👨‍✈️👨‍✈️ (COLONEL UBAIDULLAH RETURN) by fateemah0
fateemah0
  • WpView
    Reads 3,771
  • WpVote
    Votes 165
  • WpPart
    Parts 10
ZANEN KADDARARSA TA FARA NE TUN YANA YARO HAR IZUWA GIRMANSA, AN KASHE ƘANWARSA YA ƊAUKI FANSA!!! TA MUTU SABIDA MUYAGUN DA SUKA YI MATA FYAƊE!! YA HUKUNTASU A MATSAYINSA NA JARUMIN SOJA!! MAHAIFIN YARON DA YA HUKUNTA YA DAWO YA KASHE MASA MATARSA!!! WAI SHIN YA ZATA KAYA NE!!?? KARKU BARI A BAKU LABARI DAN YACE ƊAUKAR FANSA A JININSA YAKE BA A BAKINSA YAKE BA, ZA KU SAMU BOOK DIN GAWURTACCEN SOJA AKAN FARASHIN ƊARI UKU #300 VIP #500 SAI NA JIKU MASOYANA, DAN AKWAI CAKWAKIYA KARKU BARI A BAKU LABARI.
D'iyar fari 🧕🏼 by zubeefly08
zubeefly08
  • WpView
    Reads 37,267
  • WpVote
    Votes 2,389
  • WpPart
    Parts 21
Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su