hasiya771's Reading List
17 stories
MY BESTIE'S HUSBAND by realfauzahtasiu
realfauzahtasiu
  • WpView
    Reads 64,601
  • WpVote
    Votes 2,948
  • WpPart
    Parts 30
MIJIN AMIÑIYATA Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru. Kada ku qosa indai Kuna comment kyauta zanyi muku shi murnar sabuwar shekara Amma comment nake buqata gsky me zafi.
♻️♻️♻️HAJNA ♻️♻️♻️ by QUEENNASMERH08
QUEENNASMERH08
  • WpView
    Reads 1,605
  • WpVote
    Votes 193
  • WpPart
    Parts 48
Hajna's life
BOROROJI....The Journey of Destiny!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 93,363
  • WpVote
    Votes 16,566
  • WpPart
    Parts 73
love and Destiny.... She never thought of falling in love with him, but he never fell in love with her. She never knew who you trusted would betray you until she sought true love ....
TSINTAR AYA by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 44,791
  • WpVote
    Votes 4,898
  • WpPart
    Parts 42
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku bari abaku labari.
ONE BLOOD by AbdullNuaiymerh
AbdullNuaiymerh
  • WpView
    Reads 83
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 1
One blood, Labari ne akan wasu 'yan uwa na jini da kwata-kwata babu jituwa a tsakanin su.
HIDAYAH NOOR completed. by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 112,549
  • WpVote
    Votes 7,345
  • WpPart
    Parts 81
Hidayah Noor labari ne daya ƙunshi soyayya, butulci, sakayya da kuma ɗaukaka.
MASARAUTAR JORDAN!!! by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 236,868
  • WpVote
    Votes 19,801
  • WpPart
    Parts 61
Baiwa ce......A cikin masarautar Jordan....... Kuma a haka suke kallonta a matsayin baiwar Amma tun daga ranar da yaganta ya Fahimci ba Baiwa ce....... Akwai wani ɓoyayyen alamari da tare da ita..Shin me yasa tayi yunkurin kashe shi? Dukda ba farar fata bace daga wani yanki na duniya take? Shi da kanshi yasanya Hannu akan kundin tsarin Masarautar kuma babu wanda yayi yunkurin dakatar da shi, sai dai Kashi........Qaddara tariga Fata..........
AUREN FARI.... by meenaslimzy
meenaslimzy
  • WpView
    Reads 40,680
  • WpVote
    Votes 2,892
  • WpPart
    Parts 40
wayace miki ana bawa namiji dama?babu abinda yake canja namiji sai ikon allah idan kince zaki iya canja Abdallah to kin yaudari kanki mazaasu hali irin na Abdallah wadanda basu da lokacin matansu saina aikinsu daban suke basa taba canjawa don haka ki saki jikinki a matsayina na yar uwarki aminiyarki inada hanyar da zakibi kisamu farin ciki ba dole saida soyayyar abdallah ba domin idan kikace zaki koyi tarairayar miji tou kin sa kanki a hanyar wahala baa taba tarairayar miji...namiji baayi masa gwaninta.....SABON SALO MAI CIKE SA DARUSSA MAI DAUKE DA TSANTSAR CIN AMANA....MAI DAUKE DA SALO NA SOYAYYA
IZZAR SO by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 11,277
  • WpVote
    Votes 220
  • WpPart
    Parts 10
Soyayya ❤️
CUTAR KAI  by hauesh
hauesh
  • WpView
    Reads 24,964
  • WpVote
    Votes 488
  • WpPart
    Parts 17
"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da rashi na talauci yasa kanin mahaifina ya taimakawa rayuwarsa ya yantoka daga bauta zuwa yan'ci kai yanzu bakaji kunyar kasancewarka miji gareni ba?" Kalleni sama da kasa Ka gani Aliyu nafi karfinka na karfin aurenka ni ba kalar matar matsiyaci irinka bace . "wallahi yau ko duniya zasu taru ko sama da kasa zasu hade ko zaayi ruwan jini sai ka sakeni domin babu ta yadda zanyi rayuwar aure da kai .. " babu abinda ke damunki sai tsabar jahilci da rashin cikakken ilmin addani, karancin ilimin addini shi yasa kikewa mijin aurenki hk ,wallahi da kina da cikakken ilimin addini da bazaki taba yiwa mijinki na sunnah haka ba ... "kai ne jahili dan talakawa kawai , danging matsiyata waye Kai ? Waye ubanka a duniya ? kazo cikin arziki da bana ubanka ba kana neman kafi ya'yan masu gida karfi .....