Books
4 stories
A DALILIN KISHIYA  by sakee19
sakee19
  • WpView
    Reads 66,300
  • WpVote
    Votes 5,905
  • WpPart
    Parts 39
Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.
SANADIN KI by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 62,567
  • WpVote
    Votes 1,433
  • WpPart
    Parts 8
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suhailat da illa matuka, domin Kadijat aminiyar suhailat ta kamuda son Ahmad matuka. Inada tabbacin labarin zai kayatar da masu karatu. Kuma zai rike maikaratu daga farko har karshe. Domin jin yarda zata kasance, sai kuma ku sance tareda marubucin.. Yahuza Sa'idu Kakihum.
MURADIN ZUCIYA by UmmAsghar
UmmAsghar
  • WpView
    Reads 40,275
  • WpVote
    Votes 2,597
  • WpPart
    Parts 20
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.
GIMBIYA MARYAMA by ashutrah
ashutrah
  • WpView
    Reads 40,905
  • WpVote
    Votes 2,044
  • WpPart
    Parts 24
wannan labarine akan wata gimbiya wacce tasha wahala a rayuwarta ta fuskanci kalubale dayawa har yayi sanadiyyar fitarta daga masarautarta shinmenene sanadiyyar fitar ta daga masarautarta.kuma wane wahalhalune tasha na rayuwa shin zasu kawo qarshe kuwa kokuma hakanne zaiyi sana diyyar rayuwarta kubiyoni a cikin littafina mai suna GIMBIYA MARYAMA