Select All
  • A DALILIN KISHIYA
    57.1K 5.8K 39

    Rayuwa gaba daya ta canzawa Rabi a dalilin kishiya, duk wata dama da ta zata kauna ce ta sa ya hanata yanzu ya bawa amaryarsa wannan damar; harma ya na kafa mata hujja. Bata taba zaton zai yi mata haka ba ko mata nawa zai aura.

    Mature
  • SANADIN KI
    62K 1.4K 8

    Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...

  • MURADIN ZUCIYA
    37.3K 2.5K 20

    'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...

    Completed  
  • GIMBIYA MARYAMA
    40.8K 2K 24

    wannan labarine akan wata gimbiya wacce tasha wahala a rayuwarta ta fuskanci kalubale dayawa har yayi sanadiyyar fitarta daga masarautarta shinmenene sanadiyyar fitar ta daga masarautarta.kuma wane wahalhalune tasha na rayuwa shin zasu kawo qarshe kuwa kokuma hakanne zaiyi sana diyyar rayuwarta kubiyoni a cikin litta...