saratrabiu90's Reading List
11 stories
WATA UNGUWA by Ruky_i_lawal
Ruky_i_lawal
  • WpView
    Reads 1,225
  • WpVote
    Votes 44
  • WpPart
    Parts 20
labarin wata hargitsattsiyar unguwa mai cike da abubuwan al'ajabi, ban takaici da kaicon rayuwa.
BAKAR FURA by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 8,974
  • WpVote
    Votes 554
  • WpPart
    Parts 17
✍🏻✍🏻BAKAR FURA lbr ne da yafaru da gaske, wanda yake dauke da Soyayya me kayatarwa, ga tarin Nishadi, ban al'ajabi tare da ban tausayi, gameda fadakarwa, wadan da abun ya faru dasu muna nan muna cigaba da rayuwa tare dasu cikin wannan duniyar tamu,Allah yabani ikon isar da sakon yadda ya dace.
NADAMA by Reedahmz
Reedahmz
  • WpView
    Reads 269
  • WpVote
    Votes 23
  • WpPart
    Parts 11
Rayuwa mafi hatsari Masu karatu sai kunyi hakuri donkuwa labarin yanada tsauri Sosai dakuma kalu bale mai tarin yawa..... Sarham marainiya ce haka Zara Kuma Allah ya jarabcesu da fadawa hannun hamshakiya Hajia Zahira Wanda takara gurbata rayuwarsu kaca kaca... Suhaima ma marainiya ce wacce bata da wani gata sai Allah haka itama Hajia Zahira tayi Mata barazana don samun amincewarta a cikin kungiyarta.... Sha'aban shine Babban da ga Hajia Zahira yanada matukar jinkai magana ma kamar a karba ayi mashi, Allah zai dora mashi soyayyar Sarham shin Kuna ganin Hajia Zahira zata Amince kuwa??? Wani hali Zara zata shiga? Sarham zata Amince da tayin Sha'aban? ya suhaima zata tsinci kanta? Wannan littafin ya kunshi soyayya kala biyu kuma muna fuskantar wannan al'amari a ko ina....
KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE by miss_untichlobanty
miss_untichlobanty
  • WpView
    Reads 48,110
  • WpVote
    Votes 5,566
  • WpPart
    Parts 56
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA MACE GUDA A LOKACI GUDA ? SHIN RASHIN SANI NE KO DE YARIMA NE YA CI AMANAR SARKI? KO DE SARKIN NE YACI AMANAN YARIMA? YA ABUN YAKE NE KUMA YA ZA'A FANJE? DAN KUWA DE WANNAN MATAR TANA DAUKE DA JUNA BIYU. NA SARKI NE KO NA YARIMA? DA NE KO JIKA KO KUWA KANI NE? SHIN ZA'A KASHE YARIMAN KO KUWA ZAI SHA DA KAFAR BAYA? WAI MA WACECE WANNAN YARINYA DA HAR TAKE HADA GURI HAKA BAIWA KO MAI YANCI? KU BIYO NI CIKIN WANNAN LABARI DAN JIN YADDA ABIN ZAI KASANCE. SAURAN LABARAI NA MASU ZAKI KAMAR ZUMA: 1. KURUCIYAR MINAL. 2.YARINYAR CE TAYI MIN FYADE . 3.YA JI TA MATA. 4. KWARKWARAR SARKI, MATAR YARIMA CE DAN ALLAH A TAIMAKA AYI FOLLOWING DINA 🥰!
HALAL VEER √(completed) by Chuchujay
Chuchujay
  • WpView
    Reads 19,993
  • WpVote
    Votes 1,312
  • WpPart
    Parts 56
Boye gaskiya daya shi yazamana warga tsewar komai a tarayyarsu, A lokacin daya kesan gyara komai lokaccinne ta birkice masa tareda nuna sam batayarda da in gancin soyayyarsaba , Bata yarda da ingancin aurensu ba wanda hakan yasa taci burin wargatsa wannan hadakar" A ganinta yazo da yaudara da rainin hankali since from day one" Shin zata samu nasarar bata auren nasune ko aa kamar yarda taci alwashi? Mai zai faru lokacin da ta samu mummunan hatsarin dayasaka ta manta koshi wanene da duk wani abunda ya shafesa? Shin zata tuna? Shin zata cigaba da zama dashi? Find out in halal veer" Labarin Adeel da nuayma mai dauke da sarkakiya da hargitsi. Daga alkalamin CHUCHUJAY.
'Ya Mace (Completed)✅ by Meenarlee
Meenarlee
  • WpView
    Reads 157,334
  • WpVote
    Votes 14,619
  • WpPart
    Parts 42
Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️
ABU-A-DUHU  by Seemaluv
Seemaluv
  • WpView
    Reads 1,323
  • WpVote
    Votes 24
  • WpPart
    Parts 3
Labarin Suhaila wacce aka kashe mata mahaifinta saboda son zuciya da son abin duniya...
ƊAN BA ƘARA COMPLETE by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 7,422
  • WpVote
    Votes 750
  • WpPart
    Parts 15
Salati goggo ta rafka tana ja da baya cikin tsoro take Fad'in, " me nake gani ni hansatu kamar danyen kifi ke mejidda zo ki tayani gani " mejidda atunaninta rikicin Goggo ne tana daga zaune ta cewa Goggo, " tunda kifin Kika gani ay shi d'in ne, kema Goggo Banda abinki kifin k'afa garshi da zai shigo cikin gida bama nan, idan nace kinfiye rigima kice zan gaya miki magana " ganin kifin na yi Mata murmushi yasa Goggo ta K'ara rafka wani salatin tana sakin tunkunyar tana yowa gaba, mejidda dariya takewa Goggo harda rik'e ciki tace, " Goggo wai me yake faruwa ne Dan Allah ko kunyar gudu bakiji ba? gudu kikeyi amma kamar me rawar Etigee" Goggo Bata bi ta Kan mejidda ba ta rabe ajikin katanga tana leken tunkunyar data jefar ,wani Kan kifi ta hango suna had'a ido ya K'ara kashe Mata ido daya😉 sannan ya washe Mata baki😃, daskarewa Goggo tayi cikin tashin hankali ta mik'a hannu tana nunawa Mejidda kifin, da saurinta Mejidda ta K'arasa gurin ba shiri ta dakata musamman yanda taga Kan kifin Yana wangale Mata baki, k'ank'ame Goggo tayi tana ihu cikin tashin hankali Take Fad'in, " wayyo Goggo Kan kifi Yana wangalen Baki zai cinyeni, ki taimake ni Goggo na yi gamo da Aljanin kifi ". Ita kanta Goggo abun tsoro yake Bata Amma sai ta D'an dake ta K'ara lek'awa Amma ga mamakinta sai taga tukunyar wayam, ko irin alamun jinin kifin babu. Goggo ta Jima tana kallan tukunyar Amma ko d'ishin kifi Bata gani ba, zame mejidda take Shirin yi daga jikinta caraf ta Kara k'ank'ame Goggo kamar za'a k'wace Mata ita, itama goggo Bata gama sake wa ba suna cikin Haka ba zato wani almajiri ya rafka ba ra, " Waaahiiideeeeeee " Me jidda ce ta Fad'a aguje cikin d'aki tabar goggo jikinta sai rawa yake ta Mara Mata baya, kafarta D'aya d'ingisa ta takeyi Amma alokacin Nan tuni ta take ta bata sani ba, Almajirin shi dariya ma abin ya bashi yi yake yana k'yak'yatawa, goggo dake d'aki ta cika fam Dan Jin yanda Almajiri ke b'ab'b'aka dariya, lek'awa tayi Dan tayi Masa magana
NEESMA'A WAH NUSHUUF 1-END by Aysha2017
Aysha2017
  • WpView
    Reads 2,681
  • WpVote
    Votes 50
  • WpPart
    Parts 1
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
AL_HUBB💞  (THE LOVE)💔 by AyshabNasir
AyshabNasir
  • WpView
    Reads 21,203
  • WpVote
    Votes 1,743
  • WpPart
    Parts 45
"To love is to suffer... To avoid suffering one must not love.... But then one suffers from not loving... Therefore to love is to suffer...not to love is to suffer... To suffer is to suffer.." "To be happy is to love.... To be happy, then, is to suffer, but sufferings makes one unhappy..." "Therefore to be unhappy one must love, or love to suffer or suffer from too much happiness." "QUOTED" Complicated... Yeah? Follow me @AyshabNasir on this #love_Suffer #love_happiness #love_journey #zee #faruq #yusuf