Mrym_Makau's Reading List
50 stories
... ZINARIYA  by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 14,328
  • WpVote
    Votes 69
  • WpPart
    Parts 18
Zan nuna miki halin karuwanci kamar yanda kika buƙata, zan fitine rayuwarki na hana ki sukuni ke da mijinki, kamar yanda kika jefeni da kalmar karuwanci sai na nuna miki asalin yanda karuwa take mulkar miji! Ki tambaye mijinki ya ba ki labarin banbanci dake tsakanin tsohuwa da yarinya sharaf, kuka ya dinga yi lokacin da ya ratsa tsakanin cinyoyina zuwa marana.... Shhhhh! Ihu yake yana faɗin bai taɓa sanin haka mace take da daɗi ba sai da ya haɗa mara da ni, na so a ce a wancan ranar kin je Yola da kinga yanda Saifu ya ci amarci... Zinariya ke mulki a yanzu ba Salima ba! Zinariya ke riƙe da kambun da za ta juya Saifu... Zinariyar Saifu nake amsawa, ruwanki ne ki rarrashi zuciyarki domin ni kam zama daram! Idan kuma kika tada hankali ke ce da ɗiban takaici, ƙarshe ki haɗiyi zuciya ki mutu, ni kuwa sai na ta zuba capacity da Saifu....
UQUBAR UWAR MIJINA by YoungNovelist4
YoungNovelist4
  • WpView
    Reads 11,127
  • WpVote
    Votes 530
  • WpPart
    Parts 19
Based on true life story labarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out
BUGUN ZUCIYA by fadeelalamido
fadeelalamido
  • WpView
    Reads 4,967
  • WpVote
    Votes 116
  • WpPart
    Parts 9
Nishadi hade da soyayya me zafi dadin dawa kuma fadakarwa
MOON by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 76,490
  • WpVote
    Votes 5,023
  • WpPart
    Parts 40
Safarar mata
ABDUL-MALEEK (BOBO) by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 225,965
  • WpVote
    Votes 11,598
  • WpPart
    Parts 53
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
MAKAUNIYAR ƘADDARA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 12,771
  • WpVote
    Votes 298
  • WpPart
    Parts 9
MAKAUNIYAR ƘADDARA Labari mai cike da cakwakiyar rayuwa. Ta wayi gari da ƙaddarar da batasan mafarinta ba, batasan tushenta ba. Gata da ƙarancin shekaru, gata da ƙarancin gata. Labarin zai taɓo muku zamantakewa, Soyayya, harma da nishaɗi. Bama shiba, a wannan karon duka zafafa biyar sunzo mukune da sabon salo na musamman. Karku bari ayi babuku masoyan ƙwarai abokan tagiya😍😍😍😘🤗.
SOORAJ !!! (completed) by fatymasardauna
fatymasardauna
  • WpView
    Reads 907,307
  • WpVote
    Votes 71,701
  • WpPart
    Parts 59
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amma shitasa Ƙaddaran takasance me girma ne agareshi.... *** hearttouching and destiny!!!
SARAN ƁOYE by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 38,891
  • WpVote
    Votes 989
  • WpPart
    Parts 9
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine mai cike da makirci da kutunguylar cakwakiya. Aure tsakanin mabanbanta ƙabilu, ba yankinsu ɗaya ba, ba addininsu ɗaya ba. tayaya wannan aure zai kasance?. ku kasance da zafafa biyar 2021 ta hanyar biyan kuɗi ƙalilan domin samunsa da sauran ma. duk mai buƙata ya tuntuɓi wannan Numbers ɗin. +234 903 318 1070 & +234 903 234 5899.
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 1,500,543
  • WpVote
    Votes 121,599
  • WpPart
    Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
BAN FARGA BA.. by ayshajb
ayshajb
  • WpView
    Reads 162,665
  • WpVote
    Votes 1,494
  • WpPart
    Parts 22
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....