Oum ameen
7 stories
SOYAYYA KO SHA'AWA by jami1020
jami1020
  • WpView
    Reads 155,927
  • WpVote
    Votes 5,313
  • WpPart
    Parts 60
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
BABU SO... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 9,015
  • WpVote
    Votes 332
  • WpPart
    Parts 6
hhhh miya kawo kishi. littafin babu so yazo muku da nasa salon na musamman shima. sunce BASU son juna. to amma mike kawo musu KISHIN juna kuma masu karatu? a waje ɗaya zamu sami wannan amsar. shine ta hanyar bibiyar littafin BABU SO MIYA KAWO KISHI ɗaya daga cikin books biyar na zafafa dake zomuku cikin kowanne salo na burgewa.
SAHIBUL KALB✅ by feeezah135
feeezah135
  • WpView
    Reads 81,722
  • WpVote
    Votes 5,679
  • WpPart
    Parts 67
All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai suna da karamin kokolwa ,I bet to make you fell for me which you did. So after playing the game you will end up with a broken heart. Bazan taba soyayya da irinkiba. Yafada Yana kallon yadda take kwatan hannunta full of heart broke. Ja da Baya tafarayi tana hawaye tana kuka tana kallonshi. Murmushin gefen Baki yayi Yana kallonta cikin yanayin da ita kanta taji she hate herself for falling in love with him. copyright © 2019 All right reserved Update two times a week.
AL-HUSSAIN Complete by Halimahz
Halimahz
  • WpView
    Reads 4,056
  • WpVote
    Votes 395
  • WpPart
    Parts 30
*_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jarabawa kala daban-daban....ka zalika acikin kowanne duniya kuma kowacce rayuwa, ƙaddara na tafiya ne dai-dai da rayuwa, kuma ta rayu damu cikin farinciki ko akasin hakan, sannan babu wani bawa da yake iya gujewa ƙaddararsa, cikin kowacce rana da kowanne lokaci ƙaddararmu na gudana ne ajikinmu tamkar jini, kuma kamar yanda rayuwarmu ta ke mabanbanciya haka ita kanta ƙaddarar ta ke...yanda kundin ƙaddararsu ya buɗe yasha banban dana saura, kuma tabbas da ace suna da iko, da sun ɗau wannan kundin ƙaddarar sun shafe komai dake cikinsa, tukunna su ƙara tsara shi zuwa wata sabuwar rayuwar da ba zata haɗa hanya da waccen ba...WAYE NI? wannan tambayar me kalmomi biyu da harufa shida ke yawo kullum a cikin kan AL-HUSSAIN, da su yake kwana yake tashi, kuma acikin tsumayin jiran lokacin da ganyensa zai bushe ya faɗo zuwa ƙasa, daga nan shikenan sai ya zama tarihi...sai dai abinda AL-HUSSAIN bai sa ni ba shine; zaren wata ƙaddarar na sauyawa ne a sa'ilin da adu'a kaɗai ke iya sauyata...to amma a ɓangaren SABINA da ta san WACECE ITA fa?, idan har ƙaddara na ɗaure a wuyan kowanne bawa to abun tambayar shine mecece tata ƙaddarar? ya ya ta ke? da yaushe zata fuskanceta? ta wanne irin yanayi zata zo ma ta? mai kyau ce ko kuma mara kyau? zata iya karɓanta ko ba zata iya ba?...wata ƙaddarar kamar zanen dutse ta ke da babu abunda ke iya sauyata!..._*
CAPTAIN MUZAMMIL by Zeeneert
Zeeneert
  • WpView
    Reads 64,255
  • WpVote
    Votes 4,738
  • WpPart
    Parts 79
The life of a Soldier
SAƘON ZUCIYA by ummishatu
ummishatu
  • WpView
    Reads 41,771
  • WpVote
    Votes 4,249
  • WpPart
    Parts 36
Labarin wata yarinya marainiya dake zaune akauye cikin tsangwama,tsana da rashin gata wacce keda burin zama likita.
MEKE FARUWA by AyshaIsah
AyshaIsah
  • WpView
    Reads 90,115
  • WpVote
    Votes 3,695
  • WpPart
    Parts 30
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.