Reading list
53 stories
Inteeesar by Khaleesat_Haiydar
Khaleesat_Haiydar
  • WpView
    Reads 30,194
  • WpVote
    Votes 914
  • WpPart
    Parts 4
#pride #Obsession #Ego #Step mothers #Funny granny #Khaleesat Haiydar #Love #Foolishness #Romance
DUKKAN TSANANI  by Jeeddahtou
Jeeddahtou
  • WpView
    Reads 121,227
  • WpVote
    Votes 9,598
  • WpPart
    Parts 71
Yunwa da ƙishirwar da suka addabe ni ne suka sanya ni kasa bacci ina yi ina farkawa sbd yunwa ta riga da tayi min illah, haka ma innata baccin kawai take yi amma na fahimci ita ma tana jin irin radadin da nake ji, don na lura sosai tunda ta kwanta take juyi. Agogon da ke manne a dakin mu na duba ƙarfe goma dai-dai na dare, har na share na hakura saboda na san matukar na fito diban abinci xan iya samun matsala da innah salamatu, har na hakura naji abin ba mai yiwuwa bane matuƙar muka wayi gari a haka zamu iya samun matsala. daurewa nayi na tashi na don samo mana abinda zamu kai bakin salati, ko da kuwa hakan zai yi sanadiyyar korar mu daga gidan gaba daya. A hankali na lallabo na fito daga dakin innata saboda bana so ita kanta tasan zan fita, indai ta sani sai ta dakatar da ni saboda bata son abinda zai bata mata rai. Kasancewar innata mace ce mai saukin kai bata fiye son abinda zai kawo tashin hankali ba, wannan dalilin ya sanya aka mayar da ita bora saboda hakuri da kawar da kai irin nata. Inna salamatu da yayanta su suke juya gidan duk a abinda suke so shi ake yi. Bakin murhu na nufa a hankali na bude tukunya, tuwo miyar kuka na gani, ba karamin dad'i naji ba saboda rabon da na sanya wani abu a bakina tun abincin safe. tsugunnawa nayi tare da yin bismillah na fara cin tuwon, kafin kace me tuni naci rabinsa, daga nesa na hango ana haskani da fitila a raxane na mike tare da boye hannuna a bayana, sai da ta karaso daf da ni sannan na ga ashe innah salamatu ce, wani kallo ta sakar min wanda ya sanya jikina rawar ɗari, kafin tace min wani abu tuni hawaye sun cika idona, don na san na taro kwai tara tsinana, na janyo wa kaina da innata masifar da Allah ne ya san ƙarshen ta, tsungunawa nayi tare da rokonta ta yafe min
TAGWAYEN MAZA by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 18,351
  • WpVote
    Votes 885
  • WpPart
    Parts 8
Two identical twins........
AL-HUDDA(SHIRIYA) A Hausa Novel by Eashatuuu
Eashatuuu
  • WpView
    Reads 14,835
  • WpVote
    Votes 884
  • WpPart
    Parts 25
Sultan ya shigo cikin gidan yana duba versace wristwatch din shi. A hankali yayi sallama ya shiga main entrance wanda ke leading dinshi to parlour din da hajiya zaynab ke zaune. Ta amsa tana kallon shi da murmushi Sai yanzu ka iso? Kamar wanda ya taho daga sokoto.
👑👑SHUGABA👑👑 by mhizzphydo
mhizzphydo
  • WpView
    Reads 30,560
  • WpVote
    Votes 3,315
  • WpPart
    Parts 68
"Nine nan SHUGABA" yafada cikin karaji dariyan da tamanta yanda akeyinta neh ya subuce mata ganin yanda yake zaro Ido kaman wanda yaga werewolves sosai yayi mamakin yanda take dariya cos tinda yasanta bata taba yin koda murmushi bah dukda zallan kwayar idonta yake gani... ★★★★★★ Hannun su na rawa suka hau budewa, cikin tsananin firgice suke kallon kujeran datake zaune inda hannunta kawai suke gani tana shafa kan Zakinta wanda yake ta zaro harshe... Bayan sun gama budewa Arsh ya karba na mai Jan kaya wato Zad boy shima cikin firgici yake kallonta shi Sam arayuwar shi baitaba cin karo da mace irin ta bah. Gabadaya babu digon tausayi acikin ranta in fact batasan miye tausayi bah... Juyawa yayi wajen su Zad boy inda banda kuka babu abinda sukeyi Ahankali yataka zuwa gaban ta inda idonta a lumshe yake kaman mai bacci amma azahirin gaskiya dukda tabasu baya babu abinda bata gani Cikin sanyin murya yace" SHUGABA danAllah adan sausautawa Zad boy hukuncin ya mai tsauri dayawa" Ganin ko bude ido batayi bah yasa shi barin gaban ta cikin sanyin jiki Cikin dakewar murya yace"Danish!!, Ka kawo kayan aikin nan" Cikin tsananin firgici Zad boy yafara magana" danAllah karku cire min azzakari na ku yafe min bazan sake bah!!!" cikin kidima Amaya dake sharban kukan nata hukuncin take kallon kujeran ta sai asannan tasan nata hukuncin farilla neh akan na Zad boy nan da nan taji ta karaya taji duk fansan datake nema ya bace gabadaya taji ta yafe musu Ganin sun nufoshi ana kokarin danne shi tace" ku dakata inace soboda sun min fyade kuka yanke mana wannan hukuncin to Ni Amaya nayafe musu don haka kubarmu mutafi" Mikewan dasuka ga tayi neh yasa su Arsh sunkuyar da Kansu zuciyan su duk ba dadi amma babu wanda ya isa yakara furta ko da kalma daya yanzu Cakk numfashin su Zad boy yadauke dalilin ganin wanda basu taba zato bah....
KADDARA TA by maryammuhdkabir
maryammuhdkabir
  • WpView
    Reads 13,213
  • WpVote
    Votes 503
  • WpPart
    Parts 12
IT'S ALL ABOUT DESTINY
TAURA BIYU✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 284,869
  • WpVote
    Votes 20,479
  • WpPart
    Parts 28
Love between a muslimah and christian✍
DAWOOD✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 542,844
  • WpVote
    Votes 51,411
  • WpPart
    Parts 48
Limitlessly love.
A DUNIYARMU✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 40,152
  • WpVote
    Votes 2,212
  • WpPart
    Parts 11
Aisha shukrah.
ZUCIYARMU 'DAYA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 60,173
  • WpVote
    Votes 3,009
  • WpPart
    Parts 12
love and hatred