SADAUKARWAR SO..!!
_*Sun Taso tun suna yara Tare..Iyayansa sun Fifitasa a kansa Shima yafi Fifita Bukatun D"an goggonsa Fiye da Bukatunsa Atasowarsu Kowa Hallayansa ya bambamta yana jin Dadi da Sha"awar ganin Rayuwarsa Cikin Barkawanci sabanin shi Daya kasance mgana ma wahala take mai..Rana Tsaka Dalilin makotaka Wata yarinya Ta ratso R...