Bashi Niki So Ba
Labari ne akan rayuwan wata yarinya, wacce bata San wanda zata aura ba koma bata San yadda rayuwan auran zai kasan ce ba.ko biyo ne Dan samu cikakkiyar labirin wannan yarinyan Mai suna MARYAMA DIYAR FARIKO
Mature