ayeesh_chuchu
- Reads 8,978
- Votes 1,265
- Parts 21
TAWA KADDARAR KENAN!
Labari ne na matashiya Safeenah Aliyu Sardauna.
Akwai gwagwarmayar rayuwa tattare da labarinta.
Kashi 80 na labarin ya faru a gaske.
Ku biyo ni dan jin irin gwagwarmayar rayuwar Safeenah Aliyu Sardauna
#1 in northernigeria on 26/11/2021
#2 in relationship on 8/12/2021