My best
5 stories
Abin Tsoro! Kura a Rumbu(2017) by Benaxir
Abin Tsoro! Kura a Rumbu(2017)
Benaxir
  • Reads 20,277
  • Votes 1,440
  • Parts 13
Hausa true life story, its a lit
Komin hasken farin wata... (COMPLETED) by ayeshay_bee
Komin hasken farin wata... (COMPLETED)
ayeshay_bee
  • Reads 136,855
  • Votes 11,016
  • Parts 52
A idon duniya ya kasance abin Alfahari, kuma abin koyi ga kowani Da musulmi ... Amma a idonta ba kowa bane face mugu, azzalumi ta gwamci ganin mutuwanta akan shi... Hakan ba abun mamaki bane in aka yi la'akari da masu iya magana da su kace KOMIN HASKEN FARIN WATA DARE ABIN TSORO NE ... Ku buyoni a cikin labarin Fatima Zahrau da kala kalan mazan da su ka afka cikin duniyar so tare.
BIYAYYA by muneeraahh
BIYAYYA
muneeraahh
  • Reads 25,132
  • Votes 1,428
  • Parts 14
labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta
ƘWAI cikin ƘAYA!! by BilynAbdull
ƘWAI cikin ƘAYA!!
BilynAbdull
  • Reads 1,461,432
  • Votes 121,351
  • Parts 106
Turƙashi, wannanfa shine cakwakiyoyi ba cakwakiya ba, bamma san yanda zan musalta muku kitimurmurar dake cikin book ɗinnan ba sam, dan wani irin ruɗaɗɗen labarine mai cike da abubuwan mamaki da tarin al'ajabi harma da ban haushi, labarin ya taɓo wasu a cikin matsalolin zuminci, gidajen aurenmu, Tsaro, rikita-rikita, harma da ruguntsumi. Kai lamarinfa ba'a cewa komai, mai karatune kawai zai banbance tsakanin aya da tsakkuwar zancena bayan mun tsunduma cikin labarin tsundum
Ni Nuwaylah A Hausa Love Story by beealpher
Ni Nuwaylah A Hausa Love Story
beealpher
  • Reads 42,951
  • Votes 3,829
  • Parts 50
A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fuskarta. "Nuwaylah? I... I... I love you" Ya fada cikin extremely cool voice. Kalmar na landing a dodon kunnuwanta, ta dago daran2 idanuwanta tana kallansa. "Yes Nuwaylah, I truly love you". Kanta kawai take girgizawa sai hawaye dake gangarowa daga idanuwanta, ta kasa cewa komai. She couldn't believe her ears, how could he love her? Ya matso kusa da ita sosai kamar mai shirin shigarta, ya dora hannayensa kan kafadarta "I'm going crazy Nuwaylah, please help me, I'm not asking you to love me back, just let me love you, let me be the man in your life, let me be the father of your child, please Nuwaylah" Ya karasa idanuwansa na zubar da kwalla, she couldn't raise up her head amma tasan kuka yake, kallamansa sun mata tauri da yawa, she loves him too but they can't be together, can't he see? "Sir I'm... I'm sorry but what you're asking from me is not possible, Sir you can't love me. We do not belong to the same category, Sir you're far above my level. I..." "Shhhh, love knows no class nor level, the heart falls in love with whom we can not choose, my heart chooses you Nuwaylah, it falls in love with you" Ya hadda kanta da nasa yana shakar kamshinta, numfashinsu na sauka at the same time, ya lumshe idanuwansa a hankali.