Summyzaks reading list
185 قصة
DUBU JIKAR MAI CARBI بقلم AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    مقروء 9,248
  • WpVote
    صوت 276
  • WpPart
    فصول 14
Da sauri Yaya babba ta matsa baya tana zaro ido ta ce, "Dubu me nake gani kamar aski akanki." Dubu ta rushe da kuka ta ce, "Inno wallahi aski ya mini kuma wallahi ɗan iska ne." Cak Yaya Babba ta tana ƙarewa Dubu kallo sannan ta ce, "Dubu je ki can mu gani." Dubu ta tashi tana ƙobare ƙafafuwa saboda irin gwale-gwalen da ta sha. Ba su yi aune ba sai ga ni suka yi Yaya babba ta faɗa ɗaki ta rushe da kuka. Da sauri suka bi bayanta saboda kusan kowa bai ji daɗin abin da Aseem ya yi ba musamman Mahaifinsa, faɗa yake yi masa sosai sannan suka shiga ɗakin. Yaya babba kallonsu ta yi fuska a murtuke ta ce, "Garba ka tara mini ƴan uwanka saboda wannan ba maganar tsaye ba ce. Kuma idan har Aseem ya farke mini Dubu na rantse da Allah ba ita kaɗai ya yi wa illa ba, ya fi kowa shiga uku domin babu makarin maganin ƴan shafi mu lerar da za a bashi. Kai ni wallahi ban lamince ba ke Nafisa ke ce uwarsa wuce ki je ji bincike shi tas, don wallahi Idi ɗan wanzan ya mutu babu wani magani da zai karya laƙanin aikin, saboda aikin har da haɗin ƴan shafi mu lera." Tana gama maganar ta fisgo Dubu tana shafa mata suɗaɗɗen kanta ta ci gaba da cewa, "Ka ga yanda Kan Dubu ya sulle kamar bayan sulba. To kwarankatsa dubu idan har ka farketa kaima haka wurin zai shafe kamar bayan silba." Kallon-kallon aka fara yi da juna, jikin Hajiya Nafisa ya yi sanyi dukda ta san a tarbiyyar da suka bawa Aseem ba zai taɓa yi wa Dubu fyaɗe ba. Amma shaidar ɗan yau bata da tabbas, domin ɗa ne ka haifshe baka haifi halinsa ba. Babban abin da ya fi ɗaga hankalinta da ta ji an ce Aseem ɗin ta ya koma kamar bayan silba. Ita da take yi masa tanadin Yusra ƴar aminiyarta ya aura.
+1 أكثر
RUWAN ZUMA (completed) بقلم suwaibamuhammad36
suwaibamuhammad36
  • WpView
    مقروء 41,203
  • WpVote
    صوت 2,733
  • WpPart
    فصول 24
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fari Aliyu Haydar yafi son auren mace wacce ta girmeshi da yawan shekaru. Ana haka ne kuma ya had'u da Laila Kashim wacce ta dace da duk tsari na matar aurensa. A yanzu kuma da mutanen duniya suke kyama game da kushe irin wannan tarayya shin Aliyu Haydar da Laila zasu cika burinsu ko dai zasu iya hak'uri da juna don gujewa zagin duniya a kan tarayyar da Allah ya halatta? Soyayya... RUWAN ZUMA
SANADIN KENAN بقلم Hauwy057
Hauwy057
  • WpView
    مقروء 2,286
  • WpVote
    صوت 71
  • WpPart
    فصول 3
labari ne akan wasu mutane guda biyu da sukayi auren yarjejeniya,yayinda suke dap da rabuwa suka fada cikin soyayyar juna.
 JINAH (Matar Aljani) بقلم Al_Ashtar
Al_Ashtar
  • WpView
    مقروء 31,371
  • WpVote
    صوت 2,223
  • WpPart
    فصول 29
Soyayya da aure tsakanin jinsi biyu, jinsin aljanu da jinsin mutane
YARIMA SUHAIL بقلم Sis-Nerja
Sis-Nerja
  • WpView
    مقروء 11,454
  • WpVote
    صوت 273
  • WpPart
    فصول 17
Labari ne na wata masarauta labarin ya k'unshi mulki, sarauta, soyayya, tausayi, izzar mulki, ku dai kubiyoni dan jin yadda labarin yake.
YARIMA AMJAD بقلم jawabi
jawabi
  • WpView
    مقروء 24,188
  • WpVote
    صوت 2,381
  • WpPart
    فصول 41
Grab your copy
TAFIYAR DARE ( MAYYUN JINI ) بقلم abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    مقروء 3,823
  • WpVote
    صوت 133
  • WpPart
    فصول 3
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
IMAN بقلم karimat99
karimat99
  • WpView
    مقروء 4,141
  • WpVote
    صوت 137
  • WpPart
    فصول 16
Ihu takeyi kamar wanda ranta zai fita, gaba daya ta rasa meke mata dadi ga baffa ADAMU kara zuba mata waya yake ba sassautawa, "sannan yace Dan ubanki waya maki ciki har kike kokarin zubarwa"?
HASKEN GASKIYA بقلم GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    مقروء 36,163
  • WpVote
    صوت 244
  • WpPart
    فصول 26
Shirye-Shirye Masu Ƙayatarwa.
ƘIYAYYAR ZUCIYA                     {06/2020 Completed.} بقلم GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    مقروء 9,986
  • WpVote
    صوت 472
  • WpPart
    فصول 15
blind love.