Rai
4 stories
FETTA (COMPLETED)✅ by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 368,968
  • WpVote
    Votes 30,509
  • WpPart
    Parts 97
Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata
ITA CE ZUCIYATA by fateemah0
fateemah0
  • WpView
    Reads 8,468
  • WpVote
    Votes 199
  • WpPart
    Parts 11
labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD
WATA ƘADDARA by SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    Reads 3,013
  • WpVote
    Votes 129
  • WpPart
    Parts 27
Ko wani bawa nada tasa zanan ƘADDARA sai dai shi tashi tasha banban data saura, komai ya farune daga ranar da mahaifiyarsa ta kwanta ciwo, ya buga ya nema domin sama mata kuɗin magani dana asibiti duk da yana matashin saurayi mai ƙarancin shekaru ɗan kimani shekara 17 a duniya, ya nema dangin uwa dana uba babu wanda ya kallesa, daga ƙarshe kalma ɗaya ce tak ta fito daga bakin ƙanin mahaifinsa, duk abinda zaiyi yayi mana dan nemawa mahaifiyarsa kuɗin magani tunda shi ɗin namiji ne, wannan kalmar ita tayi sanadi ta tafi da kundin WATA ƘADDARA SHAHEED ya faɗa cikin ƴan fashi wayanda sukayi ƙaurin suna aharkar fashi, sai dai kuma fuska ta zamar masa ƙaddara amatsayinsa na kyakyawan matashin bafulatani black handsome, daga fashi ɗiyar masu gida ta maƙale masa ƴar shekara uku aduniya ILHAM, daga ganin fuskarsa lokacin daya cire facemask ɗin kan fuskarsa, a ɗakin mahaifinta daya je kwasar dukiya, ganin asirrnsa zai tonu ga ƴan sanda ga ƴar masu gida dake kukan sai ta bisa, ba tare da wani tunani ba SHAHEED ya ɗauki ILHAM ya tafi da ita duniyarsa, tashin hankalin SHAHEED ɗaya ne tak aduniya duk lokacin da ILHAM ta gane ta yarda ta zo hannunsa, dan wasu shekaru da sun shuɗe zata manta ko ita ɗin wacece, sai dai kuma duk ranar da sirrinsa ya bayana me makomarsa...!!
MARAICIN 'YA MACE by _bambiee
_bambiee
  • WpView
    Reads 70,529
  • WpVote
    Votes 6,580
  • WpPart
    Parts 36
Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya mantar da ita wahalar da tasha a baya...