Dukkanin mai rai mamaci ne...kuma haƙiƙa mutuwa bata taɓa barin wani dan wani yaji daɗi...ku biyoni dan jin yanda wannan labari nawa zai kasance wanda yazo da sabon salon da ba'a fiya yinsa ba.
The Story Of three family.
NAMRA FAMILY.
DR. HILAL FAMILY.
KALSOOM FAMILY.
Sunan Novel ɗin *ZAGON ƘASA*
Green snake under green grass, people with two colors. A tension, Schemed Novel of slut.
Witness to regret.
Witness to love.
Witness to tears.
Witness to revenge
Wannan labari me suna YA JI TA MATA shine littafina na uku....
Labarin wani saurayi ne Wanda bashida aiki sai zina, a cewar sa ba laifinsa bane Allah ne yayi sa hariji. Toh hakan ne yasa iyayen sa suka rufe ido sai yayi aure amma fa an gudu ba'a tsira ba domin kuwa babu wacce take iya zaman sati biyu dashi tsanani kwana 10 sai su gudu. Toh fa an Sami matsala domin reshe ta juye da mujiya inda Allah ya hadosa da Wanda ta fisa jaraba toh yanzu kuma shi ke gudu.
Wai ya za'a kwashe ne a lokacin da iyayen sa sukace bai isa ya saketa ba kamar yadda ya dafa kur'ani cewa bazai saketa ba?
KU BIYONI CIKIN WANNAN LABARI NAWA DAN JIN YADDA ZA'A KAYA.
SAURAN LABARAI NA:
1.KURUCIYAR MINAL
2. YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
AND NOW
3. YAJI TA MATA.