Mrs-ishaq's Reading List
5 stories
CAPTAIN SADIQ  by SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    Reads 179,232
  • WpVote
    Votes 7,812
  • WpPart
    Parts 54
d'an tsokacin labarin CAPTAIN SADIQ ya kunshi rayuwar soja ne mai zafin zuciya, d'aurewa rashin fara'a tun bayan lokacin da Allah yayiwa matarsa rasuwa, bayan ta haifa masa baby girl wadda taci suna mahaifiyarsa wacce Allah ya d'aura masa son ta, Hakan yasa duk mai aikin da aka kawo domin kula da yar tasa sukan gudu ko ya koresu, saboda rashin gamsuwa da aikin nasu, ko saboda cin kashin da suke fuskanta a wajan sa, hakan duk yanada nasaba ne da tun bayan rasuwar matarsa KAUSAR ya rasa walwala, har mahaifiyar sa ta fara gajiya da irin halin nasa, kwatsam sai ga Allah yasa mahaifiyar sa ta samo mai aiki FATUHA wadda ta adabi mutanan kauyan su da rashin jinta, haka yasa k'anwar mahaifita tahowa da ita birni aikatau gidan su CAPTAIN, ko mutanan kauyan sun huta da halin ta, ya kuke tunanni masu karatu? shin FATUHA zata d'au wulak'ancin CAPTAIN SADIQ koka zata rama tunda dama bata ji ko a kauyan su RANO mu kaftan💃
LEFIN WA by NuseeAbdullahi
NuseeAbdullahi
  • WpView
    Reads 88
  • WpVote
    Votes 4
  • WpPart
    Parts 3
nakasan ce yata biyu agidan mu Kuma ta karshe na taso da zazzafar Kishi Mai mugun yawa a rayuwata na taso da Burin daukaka feye da tunanin Mai tunani nataso da yunwar mulki mahade da iza. hmmmmm ku biyuni dan jin wannan labarin Mai cike da darasi
BABBAN GORO by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 279,779
  • WpVote
    Votes 21,576
  • WpPart
    Parts 62
NOT EDITED ⚠️ "Kayi kuskuren fahimta Saif, babu soyayyarka a cikin zuciyata ko kaɗan" Kara matsowa yayi kusa da ita, ta yadda tana iya juyo bugun zuciyarsa, yace "Ki kalli kwayar ido na ki faɗa min baki sona ki karya ta kanki da kanki indai har da gaske babu sona a cikin zuciyarki!" Kasa ɗago kai tayi ta kalleshi balle har ta iya furta abunda ya bukace ta dayi. Hakan yasa shi yin murmushi mai sauti, "You see ba zaki iya ba, kin cutar dani Kairat da kika karkata zuciyata zuwa ga Minal bayan kinsan halinta kin kuma san bata dace dani ba, i hate you but i hate her more" Yana kaiwa nan ya kaɓe mata rigarsa ya juya a fusace ya bar mata falon, Sai da taji tashin motarsa sannan ta share hawayen dake idonta ta nufi kofar cikin gida, tana buɗe kofar taga Minal tsaye a bakin kofar da hawaye shaɓa-shaɓa a fuskarta. ®2017 ****************
RAYUWARMU A YAU by SumayyaDanzaabuwa
SumayyaDanzaabuwa
  • WpView
    Reads 21,474
  • WpVote
    Votes 1,641
  • WpPart
    Parts 32
TARAYYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 703,698
  • WpVote
    Votes 58,739
  • WpPart
    Parts 49
Royalty versus love.