Matar WhatsApp
Wannan labarin kagaggene hattara dai matan auren da suke chat da maxan da ba nasu ba
Wannan labarin kagaggene hattara dai matan auren da suke chat da maxan da ba nasu ba
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke...
Huda kyakyawar yarinya ce son kowa kin wanda ya rasa. Amma iyayen ta sun kasance talakawa gaba da baya. Ta taso cikin wuya da kuncin rayuwa. Rasuwar mahaifinta yasa ta kuduri niyar samun kudi ko ta halin yaya ne. Bata abota da kowa sai masu shi. Ta dauki sona abun duniya ta daura wa kanta. Amma son mutum daya data k...