💖SO.....GAMON JINI 💖
labarin soyaiya, tana sonshi amma shi a matsayin friend ya dauketa, sannan sai yazo yace yana son kawarta, a ranar da ta kudiri gaya masa irin son da take masa aranar ne ya gaya mata Yana son kawarta da aure, tashiga wani hali sosai bisa kaddarar da Allah ya daura mata, hakan har ya zama silar barinta makarantar.