NafeeIsah8's Reading List
66 stories
RAI BIYU by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 439,190
  • WpVote
    Votes 46,509
  • WpPart
    Parts 63
Nawwara an 25 Year old beautiful Fulani Girl. The daughter of a poor man, she aims to help her poorest families. fell in love with BILAL her best friend. Working with her Ex-husband JIBRIL the CEO of One-On-One limitless company. To him love it's just four letter word... *** *** *** It's all about destiny. Heart touching. Love story. Kyauta ne. Just vote and comment.
NI DA MARWAN by Real_shaxe
Real_shaxe
  • WpView
    Reads 1,003
  • WpVote
    Votes 60
  • WpPart
    Parts 7
labarine mai abun dariya soyayya makirci kiyayya da daukar fansa
TARAYYA by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 703,891
  • WpVote
    Votes 58,740
  • WpPart
    Parts 49
Royalty versus love.
TUNTUBEN HARSHE by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 184,243
  • WpVote
    Votes 21,494
  • WpPart
    Parts 43
Tuntuben harshe yafi tuntuben kafa zafi,na kafa saurin warkewa yake,na harshe kuwa saurin illa ta mutum yake har karshen rayuwar sa.... #Nadra mahmud #Asad #Azad #carmila obasi campbells
AHUMAGGAH by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 672,418
  • WpVote
    Votes 52,612
  • WpPart
    Parts 49
"Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necessity was meeting him,who is he?the royal prince of persia.a bonified brigadier general of USMC. As a wife, sister, or maid that only my destiny will tell.... #Bahiyya Ahmed #khaldun sa'ood #junnut
MAI HAKURI (shi ke da riba) by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 29,309
  • WpVote
    Votes 2,024
  • WpPart
    Parts 50
D'aki ne mai duhu sosai baka iya ganin tafin hannunka, lantarkin d'akin yana a kashe, Jannat cike da tashin hankali da tsoro ta isa wurin makunnin hasken d'akin da lalube, nan take ta kunna haske ya gauraye ko ina, ganin abinda ba tayi tsammani ba ta k'ara shiga tsananin tashin hankali, idonta kamar zasu yo k'asa ta dafe kanta tace "Na shiga ukuna ni Jannat" Sai ta saki wani gigitaccen k'ara. Abbanta ne kwance a tsakar d'akinta cikin jini, wanda ya malale tiles d'in d'akin, ya dafe gefen cikinsa da hannun damansa babu alaman rai a tattare dashi, wuk'ar dake hannunta ta kalla wanda duk jini ya gama b'ata shi tare da hannunta na hagu, kamar an tsikareta ta jefar da wuk'an a k'asa da k'arfi, wani ihun ta kuma saki wanda duk sai da ya tada duk Mutanen dake cikin gidan.
'YAR SHUGABA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 51,721
  • WpVote
    Votes 3,129
  • WpPart
    Parts 40
*'Yar Shugaban k'asa ce* Queen Basma, ta hakimce a seat d'in baya ita kad'ai, sai Meena 'yar Governor Kaduna ce ita ke driving, sai Leema 'yar Sarkin Kano wacce take gefen Meena. K'aran wak'ar Music na Larabawa ke tashi a motan, dukkan su suna bin wak'ar tamkar sune suka rerata, sunayi suna rawa da jinsu da kad'a kai, kana ganin su kaga 'ya'yan gata, cike suke da farin ciki fal da nishad'i, domin ba suda wata damuwa ko matsala a rayuwansu. Motan baya itama na bodyguard ne, suke marawa motan Queen baya. Wani Matashin Saurayi wanda bai wuce shekara Talatin ba (30yrs), yake tafiya cikin sauri domin ya amso wa Ummansa nik'an masara da k'anwarsa Khadija ta kai ta aje, saboda zata wuce tallan kwai, hankalinsa yayi nisa sosai cikin tunani, baisan yahau kan titi ba. Meena ce taja mugun burki, ji kake k'iiiii kad'an ya rage ta buge shi, Aryan tsayawa yayi cak ya runtse ido yana fad'in *Innalillahi wa inna ilaihir rajuun* jira yake motan ta bigeshi domin ya riga ya sadak'ar motan zata kad'eshi, Cikin b'acin rai Queen Basma, Leema, Meena duk suka fito a motan, haka bodyguard suka yi parking akan hanya suka fito rik'e da bindigogi, cikin k'ank'anin lokaci suka had'a gosilo, mutane suka fara taruwa, ganin bindiga ne yasa kowa ya kama kansa, Queen Basma ta k'arasa kusa da Aryan bodyguard suka take mata baya, tsadadden k'amshin turarenta ne ya dawo da hankalin Aryan jikinsa, domin ji yayi wani k'amshi na ratsashi, bud'e ido yayi a hankali yayi tozali da kyakkyawar fuskan Queen wanda saida gabansa ya fad'i, nan take tsoro ya ziyarce shi, kallon k'asa da sama Queen Basma ta bisa dashi cike da jin haushinsa, kyamansa taji saboda wani irin warin zufa dake tashi a jikinsa, tattaro miyon bakinta tayi ta tofa masa a jikinsa tare da toshe hancinta da hankacif.
K'ARSHEN MAKIRCI (Nadama) by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 2,372
  • WpVote
    Votes 135
  • WpPart
    Parts 6
Farida ce ke tsula gudu a mota hawaye ya wanke mata fuska jikinta yana rawa ta kira number Nura, bugu d'aya ya d'auka ta tari numfashinsa da sauri "Nura, Nura wallahi bai mutu ba yana nan a raye, yanzu na ganshi a Asibitin Mahaukata na nan cikin Abuja, na shiga uku naaa" "Ke ki natsu kimin bayani waye kika bani ne haka duk kika wani firgice?" "Imran, Imrann na gani yanzu a Asibitin Mahaukata, Fadeela k'awata itace ke kula dashi" "What? Imran kuma? Badai Imran ba domin akan idona suka birne gawarsa..."
KAƊAICI by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 7,481
  • WpVote
    Votes 714
  • WpPart
    Parts 35
***** SO ne mafarar ƙauna, sai an kafa tubalin so a zuci kafin ginin ƙauna ya tabbata a matabbatar ruhi. SO ne tsuntsun dake kaikawo tsakanin zukata mabanbanta daga ƙarshe har sai ya sami zuciyar da zai gina sheƙarsa. SO ne asalin rayuwa, sannan kuma abin dake sarrafa ragamar dokin rayuwa a bisa hanya managarciya. SO ne guguwar dake ɗaukar masoya, takan makantar da idanuwansu har su rasa ganin laifin juna da duk abin da zasu aikata, har ya gusar musu da hankali basa iya gane dai-dai. ***Labarin yazo da wani irin salo mai ƙunshe da tsantsar so, mai makantar da masoya biyu har ya kai su ga yin auren ban mamaki, zaman kaɗaici da ƙunci...***
AKAN IDO NA by rahmakabir
rahmakabir
  • WpView
    Reads 5,026
  • WpVote
    Votes 491
  • WpPart
    Parts 17
Akwai sarkakiya da babban rikici mai rikatar da kwakwalwa...