hafsat31ahmed's Reading List
4 stories
GIDAN MATATTU by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 4,175
  • WpVote
    Votes 161
  • WpPart
    Parts 6
Yarinyar data kashe iyayenta sabida saurayin da takeso.....
GIDAN FATALWA by abdulkingarticle
abdulkingarticle
  • WpView
    Reads 4,436
  • WpVote
    Votes 169
  • WpPart
    Parts 3
Duk wanda yaga sharri to ya binciki kansa......
RUBINA!!!♦️ by Smart_Feenert
Smart_Feenert
  • WpView
    Reads 16,742
  • WpVote
    Votes 1,756
  • WpPart
    Parts 23
Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wanda aka haife su a tare, inda zai saka mota ta bi ta kanshi ta wuce a lokacin da matar shi ke gadon asibiti tana nak'uda inda daga k'arshe bayan ya sake samun galaba ga d'an-uwan nashi, zai koma bibiyar rayuwar 'yar da aka haifa, domin kashe ta bayan ta cika 20years a duniya idan ya yi jima'i da ita, shi ne cikamakon ikon shi. Amma ko hakan zai iya faruwa, burinshi ya cika akan mummunan k'udurin shi gare ta.? #FOLLOW. #VOTE. #COMMENT. AND. #SHARE. "THANKS"
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 4,012
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu