GaskiyaWritersAsso
ƳAR'UWA SHIN KIN FARA KARANTA LITTAFIN *AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI?* Littafi ne had'akar 'Kungiyar *GASKIYA WRITERS ASSOCIATION* Tabbas GASKIYA d'aya ce daga 'kinta kuma sai 'bata.
Juwairiyya shahararriyar marubuciya ce wacce ta shahara a rubutun published novels, a kwana a tashi har waya ta bayyana wadda neman 'karin d'aukaka ya sanyata aikata abinda zata dad'e a rayuwarta tana dana sani, ta haifarwa kanta illar da har 'karshen rayuwarta zaiyi ta bibiyarta, menene wannan abu da ya faru da *JUWAIRIYYA?* , *KHALID da FAREEDA*, *ƳAN MATAN ZAMANI*, *ILHAM and her husband JABIR* all Find out in *AIKI DA ILIMI*......
Littafi ne da yake magana akan rayuwarmu ta yau, ya ta'bo writers har ma da readers na online BAMUYI WANNAN RUBUTU DAN CIN ZARAFI BA KUMA MU DANGANTASHI DA WANI KO WATA BA SAI DOMIN TUNATARWA, QAGAGGEN LABARI NE, sauran kuma sai kin nema, We recommend this book to you Readers and Writers, domin ya ta'bo mu dukkammu, ya ta'ba rayuwar da take gudana a yanzu, Kar dai na cika ku da surutu, Kar dai ku manta......
*AIKI DA ILIMI YAFI AIKI DA TUNANI.* roamng on your screens👌🏼