Najmah20's Reading List
145 stories
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 223,916
  • WpVote
    Votes 13,790
  • WpPart
    Parts 44
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.
Inuwar zuciyata...(Zarah ko Jeedah) by Raheenatmamoudou by Raheenatmamoudou
Raheenatmamoudou
  • WpView
    Reads 23,990
  • WpVote
    Votes 888
  • WpPart
    Parts 31
Inuwar zuciyata...(Zarah KO Jeedah)
SIRRIN SO by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 1,026
  • WpVote
    Votes 9
  • WpPart
    Parts 1
Wannan labarine daya shafi batutuwa dangane da soyayya, tundaga ma'anar So, Kalaman so, da kuma inda yakamata Masoya suyi amfani da kalaman so. bugu da kari labarin zai taimaka wurin fadakar dasu akan kalubalen dake gabansu. Tareda naku masoyin A koda yaushe @Yahuza Sa'idu BKY Kakihum (BKY Nigeria )
KAINE MURADINA by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 7,236
  • WpVote
    Votes 173
  • WpPart
    Parts 3
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun ta kuwa duk tafiyar su daya da Habeeb, duk dacewa akwai babbancin kabila da kuma addini a tsakanin su. Daga Karshe soyayya ta shiga a tsakaninsu, ko ya zata kasance?
Nadamar Rayuwa by bkynigeria
bkynigeria
  • WpView
    Reads 5,139
  • WpVote
    Votes 132
  • WpPart
    Parts 2
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu karatu saiku shigo ta ciki domin shan labarin.
BAMBANCIN KENAN! by Kamala_Minna
Kamala_Minna
  • WpView
    Reads 1,149
  • WpVote
    Votes 59
  • WpPart
    Parts 5
Mikewa Barrah tayi, yanayin jikinta ya nuna sanyi da kalaman Mu'azzatu, sosai take tausayin ta sosai take jin rashin dadi game da yadda take ganinta a ciki, zuciyarta na zafi sosai da sosai, amma hakan ba yana nufin zata bata shawarar kashe auren ta bane, ba za ta taba yin wannan kuskuren ba, ta tabbata ita kanta sai ta san tayi kuskure mafi girma a rayuwarta. "Shi..kenan Barrah sosai nagode miki, kulawa da kike yi mani, ba kowa bane zai iya yi mani...". Ta faɗi. tana mikewa cikin rawar murya, kamar za ta rushe da kuka.
NIMRA (On Hold)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 17,612
  • WpVote
    Votes 2,034
  • WpPart
    Parts 21
Wannan ba labarin mu na gargajiya bane, it's not the normal boy girl thing, wannan tafiya ne wanda zamu kalle duniya ta wani fanni. Rayuwar da muka tsinci kanmu yanzu bai wuce rayuwa na zalunci ba, masu mulki su tauye ma talakawa hakki, sannan su kuma talakawa suna cikin ukuba babu kwanciyar hankali tareda su. Suna wani irin rayuwa domin su kwata yancin kansu walau hanya mai kyau da kuma mara kyau. Labarin ya ƙunsa cin hanci da rashawa, sace sace, shaye shaye, safaran mutane da duk wasu mugayen ɗabi'u da bariki ya ƙunsa.
Ni Da Diyata (Completed)  by Aynarh_dimples
Aynarh_dimples
  • WpView
    Reads 141,410
  • WpVote
    Votes 10,036
  • WpPart
    Parts 41
"Bad luck! har nan kika biyoni?" ya tambaya kansa rhetorically.
ABINDA AKE GUDU (Completed) by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 327,047
  • WpVote
    Votes 20,933
  • WpPart
    Parts 61
Labarin Asmau....labarin ABINDA AKE GUDU.
Labiba by bilkyysu
bilkyysu
  • WpView
    Reads 186,465
  • WpVote
    Votes 15,526
  • WpPart
    Parts 32
COMPLETED English/Hausa For someone who has never had it easy in life, Labiba believed her world has finally come to an end when she was practically forced into marrying her dead sister's husband. But if there's one thing that'll make her tolerate Salim Magatakarda, it's Laila, his one year old daughter who just happens to be her niece and the love of her life.