mainahluv3003's Reading List
6 stories
ZABIN RAI by KhadeejaCandy
KhadeejaCandy
  • WpView
    Reads 126,596
  • WpVote
    Votes 16,284
  • WpPart
    Parts 50
Choice of Life, or Destiny? The link between the soul and the heart. True love, a heart breaking story.
Amratu(Not Edited) by FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    Reads 26,375
  • WpVote
    Votes 182
  • WpPart
    Parts 1
COMPLETED ✅ ✅✅ Kasancewar iyayen wadda yake so sunce basu shirya mata aure ba sai ta yi masters, sun kuma faɗi haka ne a lokacin da ya zama shine lokacin ɗaura auren su, wannan yasa iyayen sa yanke shawarar aura masa yarinyar da suke riƙewa wato AMRATU, yarinyar da ya tsana, yarinyar da ke matuƙar tsoron sa, Alokacin da suka fara ƙoƙarin yadda da juna a lokacin ne tsohuwar budurwar sa ta dawo wadda yakewa wa tsananin so....
'Ya Mace (Completed)✅ by Meenarlee
Meenarlee
  • WpView
    Reads 157,641
  • WpVote
    Votes 14,621
  • WpPart
    Parts 42
Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️
The Fulani Bride (Boddo) by HafsatMohdArabi
HafsatMohdArabi
  • WpView
    Reads 126,351
  • WpVote
    Votes 10,082
  • WpPart
    Parts 51
Boddo is a Fulani girl, who will be married at young age of 13yrs to the man who she never knew or saw in her life who is also educated.....how will a village girl like Boddo Survive..will she be able fight to reach her destination..? Is all about the Fulani's✍🏽
BUDURWAR MIJINA by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 13,736
  • WpVote
    Votes 473
  • WpPart
    Parts 11
love betrayal a short story of lady that struggle with a side chick
❣️QALBINA ❣️ (KECE ZAKI FIDDA NI)  by Aysha_sona
Aysha_sona
  • WpView
    Reads 223,087
  • WpVote
    Votes 9,568
  • WpPart
    Parts 112
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It's a contract." Waenan sune kalaman da kyakyawan billionaire Hassan Sooraj ya ra'da mun a kunne. Mutumin dake sa zuciyata hargitsi a duk sanda na daura idanuna akansa. Ina so na kalli cikin kwayar idanunsa nace masa a'a amma taya zan fara? kanina yaci masa bashin naira million da'ya da'ya har d'ari. Bashin dana san har duniya ta na'de bazamu ta'ba iya biya ba saboda mu talakawa ne gaba da baya, ina zamu samu waenan makudan kudi mu biyashi? Abunda yafi daure mun kai yafi bani takaici shine yanda zuciyata kulum take dalmiya cikin kogin sonsa, mutumin da bai daukeni a bakin komai ba sai abar wasarsa. Sunana Hibba Abdullahi, shekarata ashirin da biyu a duniya, ni yar Biu ce, Babur gaba da bayanta, banida kowa banida komai sai kanina, gatanmun shine Allah. Shi kadaine zai iya fiddani daga tarkon wanan kyakyawan attajirin, mai dara daran idanu masu mugun firgitar mun da zuciya. Wanan shine labarin mu.