ZulaykhaASaeed
NAYI WANNAN RUBUTUN LITTAFIN NEH DON NA AMFANAR DA MATA YAN UWANA TA FANNIN ZAMANTAKEWA,SANIN ADDINI DA KUMA WAYAR DA KAI.....
NA SADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA IYAYENA,MASOYA NA DA KUMA YAN UWANA.
ALLAH YASA MU AMFANA DA DUKKAN ABUNDA ZAMU KARANTA,AMEN.
ZADUL MUSLIMAT LITTAFIN
MALAM SHEIKH ABDULLAHI IDRIS.
HADISIN NABAWAYI.
FASSARA DAGA YAR UWARKU
ZULAYKHA SAEED.