My
142 storie
WANNAN RAYUWAR di MSIndabawa
MSIndabawa
  • WpView
    LETTURE 30,604
  • WpVote
    Voti 2,037
  • WpPart
    Parti 114
*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA, RASHIN GODIYAR ALLAH, RASHIN HAKURI, ZARGI, RASHIN TAWAKALLI, ZINACE-ZINACE, BARACE-BARACE, DA DAI SAURANSU. TO WANNAN LITTAFIN ZAI YI DUBA YAYI BINCIKE AKAN WAƊAN NAN ABUBUWA DA WASU DA YAWA MA INSHA ALLAH. INA FATA DA ADDU'A ALLAH YASA WANNAN RUBUTUN NAWA YA ZAMA SILAR SHIRIYAR DA GYARUWAR RAYUWA MUTANE DA YAWA DA SUKE AIKATA MAKAMANCIN WAƊAN NAN ABUBUWAN. AMEEN*
MAMANA CE  di HauwauSalisu
HauwauSalisu
  • WpView
    LETTURE 21,076
  • WpVote
    Voti 1,124
  • WpPart
    Parti 30
littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka batare da sunsan sune makiyan nan ba masu burin daukar fansa ga junansu . ku dai bibiyi wannan labarin dan ganin yanda zata kasance tsakaninsu
ABOKIN B'ARAWO?... di mhizzphydo
mhizzphydo
  • WpView
    LETTURE 509
  • WpVote
    Voti 51
  • WpPart
    Parti 6
YA ZANYI farin cikin yata shine burina di AbubakarUsaeena
AbubakarUsaeena
  • WpView
    LETTURE 582
  • WpVote
    Voti 43
  • WpPart
    Parti 41
labari ne me tab'a zuciya hadi da cakwakiya me zafi
FATAWAR MUSULUNCI di Yaqubbby
Yaqubbby
  • WpView
    LETTURE 15,212
  • WpVote
    Voti 438
  • WpPart
    Parti 183
• _*Makunnin Sha'awar 'Ya mace:*_ • _Matakin farko da Uwargida za ta bi don budo sha'awarta shi ne, ta fara yin zurfaffen tunani game da ita kanta, yanayin ta da yanayin halayen ta da yanayin shau'ukan cikin zuciyar ta. Ta yi kokari ta fahimci mene ne yake danne mata sha'awar ta? In da hali ta samu littafi ta rubuta dukkanin dalilin da take ganin su ne ka iya rufe mata makunnin sha'awar ta, da kuma abin da take ganin zai kawar da su har sha'awar ta ta bude. Na sha fada a cikin wannan fili cewa, ita 'ya mace dole sai tana cikin jin dadi da kwanciyar hankali da natsuwa daidai gwargwado sun saukar mata a zuciya kafin makunnin sha'awar ta ya iya kunnuwa.
+11 altre
Kafin in zama lawyer di Nabeelertlady
Nabeelertlady
  • WpView
    LETTURE 6,132
  • WpVote
    Voti 292
  • WpPart
    Parti 35
labarin wani matashi dayasha gwamarmaya kafin yazama cikekken lawyer. Labari ne daya kunshi cin amana, son zuciya da kuma ha'inci
SAUYIN RAYUWA di SalmaMasudNadabo
SalmaMasudNadabo
  • WpView
    LETTURE 14,953
  • WpVote
    Voti 504
  • WpPart
    Parti 35
kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA
KYDIN MACE 1 di samirabulasa
samirabulasa
  • WpView
    LETTURE 1,370
  • WpVote
    Voti 175
  • WpPart
    Parti 39
kydi na nufin manufa ko tabi'u, dan haka wannan littafin ya kunshi tsabtacen labari na mata Akan tabiusu, dukia, farin ciki, soyaya, bakin ciki, secrets, makirci, kisa, zalunci, Wayewa, zamantakewar aure, sai kuma yadda nadama kan Shiga zuciyarta idan lokaci yayi ta natsu ta gane illolin damuwarta da shirmen da take yi. Allah yasa mu gane baki daya.
Bnha-scenariusze di Xmagicgirlxx
Xmagicgirlxx
  • WpView
    LETTURE 13,427
  • WpVote
    Voti 333
  • WpPart
    Parti 21
Jak sam opis mówi scenariusze z postaciami bnha.
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?) di PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    LETTURE 160,715
  • WpVote
    Voti 19,555
  • WpPart
    Parti 55
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.