Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sannan yana tattare da tsaftacciyar soyayya ...
MATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..