UmmiUmar4's Reading List
8 stories
"MALEEK" by mrs_Avbdool18
mrs_Avbdool18
  • WpView
    Reads 45,945
  • WpVote
    Votes 2,849
  • WpPart
    Parts 49
labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba saidai mai matsayi dakuma mulki yar manya. Amintattatun abokai ke sosayyadaita shin wazata zaba cikinsu kuma kowa da salon soyyarsa.....find in maleeek.
WANI JINKIRIN by Ummunmeenal
Ummunmeenal
  • WpView
    Reads 6,598
  • WpVote
    Votes 167
  • WpPart
    Parts 22
Labari maitab'a zuciya daga alk'alamin billy s fari
RUWAIDAH by Mumseeyama
Mumseeyama
  • WpView
    Reads 16,875
  • WpVote
    Votes 758
  • WpPart
    Parts 36
Labari ne mai cike da soyayya ma rikitarwa da kuma makirci wanda duk yanda kaso ka hana abinda Allah ya tsara to fa babu tsumi babu dabara sai ya faru.
KOME DA LOKACIN SA {COMPLETE}✓ by AfricanQueen300
AfricanQueen300
  • WpView
    Reads 68,591
  • WpVote
    Votes 6,665
  • WpPart
    Parts 44
Aure! Haihuwa! Arziki! duk na Ubangiji ne wani bai isa ya baka su ba! Kishi masifa ce
QURUCIYAR SURAYYAH by Ummerherny02
Ummerherny02
  • WpView
    Reads 6,528
  • WpVote
    Votes 325
  • WpPart
    Parts 5
ban nishadi da ban dariya ku shigo ciki kuga abunda ya kunsa.
Ni da malama ta by fatimaumarmoddibo
fatimaumarmoddibo
  • WpView
    Reads 33,283
  • WpVote
    Votes 1,345
  • WpPart
    Parts 32
ɓoyayyar soyayya abin dariya ,da kuma sabon salon,rikici tsakanin malama da ɗaliba.
MENENE MATSAYINA... by Hafssatu
Hafssatu
  • WpView
    Reads 58,846
  • WpVote
    Votes 2,577
  • WpPart
    Parts 53
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme... ''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki.."" Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............ _Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #
RAYUWAR GIDANMU by Waphaar
Waphaar
  • WpView
    Reads 346
  • WpVote
    Votes 13
  • WpPart
    Parts 2
Gida ne wanda in ka ganshi baxa kace makirce munafunce gulma hassada su suka xama furanni maso bada iska agidan ba , A kullum tunaninta miyasa umma na kika shigo cikin wannan ahali kuma kika tafi kika barni Ku biyune dan kuje shin miya haddasa hakan kuma shin mahaifiyarta rabuwa sukai ko kuma mai sama'u ne ya dau abarsa