ZEE 'YAR BARIKI
Lallai kuwa wato tally duk amincin dake tsakaninki da zee seda kika san hanyar da kika bi, kika ci amanar kawarki ta hanyar mallake mata muradin ranta gaskiya Zee kinyi sakaci babba kina nan kin yarda da Tally ita kuma tana miki zagon kasa kai duniya tally kin cika butulu.