Hausa_Novel's Reading List
4 stories
MAIMAITA TARIHI (DANDANO) by ummyasmeen
ummyasmeen
  • WpView
    Reads 130,798
  • WpVote
    Votes 6,326
  • WpPart
    Parts 14
***Wannan labarin somin tabi ne. Za a iya samun cikakken labarin akan manhajar Okada cikin watan Janairu, 2021. In sha Allah*** *** #1 aure 9th 01 2021 Tarihi yana kunshe da fuskoki da dama. Banda na wucewar abunda ya shude harda kasantuwar abunda ya shude a rayuwarmu ta yanzu. Sannan a duk lokacin da aka Maimaita tarihi, farashin yana karuwa ne fiye da kima. Hakan ne ya faru da Maryama-Siddiqa a lokacin da ta dauki alwashin bazata bari ta maimaita tarihi ba duk da kasancewa dukkan alamu sun nuna hakan ne yake shirin faruwa. Bayan zaman aure na tsawon shekaru ashirin tare da mijinta Sufyaan Barkindo Sajoh, sun gamu da kalubale wanda ya sa Sufyaan tono abunda ya dade da burnewa yayinda Siddiqah ta jajirce wurin neman 'yancinta daga rayuwar da ta samu kanta a ciki. Sai dai komai ya kwabe musu a lokacin da suka samu masu kalubalantar matakin da suka dauka. Siddiqa ta gamu da abokan hamayyar da suke neman rayuwarta wadanda bazasu tsaya ba har sai sun ga karshenta. Shin zata zakulo kanta daga wannan kangin, ta samu rayuwar da ta yi karfin halin mafarki wa kanta, ko kuwa za a maimaita tarihi ne? Shin wani bangare Sufyan zai zaba idan tura ta kai bango? ***
BAFULATANA  by zm-chubado
zm-chubado
  • WpView
    Reads 27,054
  • WpVote
    Votes 644
  • WpPart
    Parts 16
Ta kasance bagidajiya wacce babu cikakken ilimin addini a tareda ita, rayuwarta a ƙudundune take da wani al'amari mai girma wanda ya zarta yawan shekarunta, ba tasan daɗin soyayyah ba balle jinƙan da ubangiji ya sanya a tsakanin al'uma. Baffanta shi kaɗaine duniyarta wanda inuwarsa a gareta ta cike mata gurbin mahaifiyarta. Ana tsaka da haka ƙaddara ta raba tsakaninta da Baffah sannan ta turata guri mai nisa in da bata taɓa mafarkin zuwa ba. Walagigin da rayuwa tayi da ita ya sa ta afka a cikin soyayyar mutum biyu! Muzaffar Abdulwahab Abdallah ko Edris Muhammad Jalingo?
'Ya Mace (Completed)✅ by Meenarlee
Meenarlee
  • WpView
    Reads 158,086
  • WpVote
    Votes 14,622
  • WpPart
    Parts 42
Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️