Select All
  • Fadimatu
    4.4K 397 51

    Labari akan yarinya fadimatu da tayi experiencing rayuwar arziki da wadata take rayuwa tamkar sarauniya kwatsam kaddararta ta canja zuwa rayuwa rashi da talauci, ta dandani zazzafar soyayya daga mazaje biyu da sukayi confusing zuciyarta, labari me dauke da rayuwa cikin koshin lafiya da rayuwa cikin karancin lafiya

    Completed  
  • Zulaihatu
    118 0 11

    Zulaihatu

  • ALMAJIRI MA 'DA NE (Editing)
    2.8K 468 53

    Labari akan rayuwar almajirai da irin wahalhalun da sukesha Labari akan Yan biyu masu kama daya da irin soyayyar da suke yiwa junansu Labari akan bakin kishi da illolinsa matsalolin da yake jawowa cikin iyali da sakamakon masu yinsa. Labari akan illar wulakanta dan Adam ba tare da sanin darajarsa a wajen ubangiji ba ...

    Completed