mamanhaneef8's Reading List
6 stories
HASKE A DUHU by meeshalurv
meeshalurv
  • WpView
    Reads 11,489
  • WpVote
    Votes 408
  • WpPart
    Parts 22
Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka. Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan. Yau gani ga mijin da duk kauyen ke Kira nayi dace, nid'in HASKEN RANA ce, sai dai Kash a wajensu maganar take haka nikam Sultanah yaushe rayuwata zata daina zubar hawaye. Ku biyoni cikin labarin HASKEN RANA danji ya rayuwar Sultanah take akwai darasi ciki tare da sark'ak'iya k'angin rayuwa soyayya duk sun had'a cikin HASKEN RANA.
WUYA BATA KISA(agony of life) by mumies122
mumies122
  • WpView
    Reads 7,099
  • WpVote
    Votes 233
  • WpPart
    Parts 5
Ta taso cikin gata tare da jindadin rayuwa ta samu masoyi na gaskiya da suka kulla soyayyar gaskiya,ranar aurensu wata mummunar kaddara ta afka masu,tayi kuka ta zubar da hawaye marar misaltuwa amma daga baya tayi dariya bayan ta sha wuya me tsanani.
SAUDALA by GaskiyaWritersAsso
GaskiyaWritersAsso
  • WpView
    Reads 12,388
  • WpVote
    Votes 370
  • WpPart
    Parts 10
comedian story.
ABBOOD DAWOUD ✅ by divaadoveysdiaries03
divaadoveysdiaries03
  • WpView
    Reads 85,620
  • WpVote
    Votes 7,010
  • WpPart
    Parts 71
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
Zanen Dutse Complete✓ by Aysha-Shafiee
Aysha-Shafiee
  • WpView
    Reads 183,967
  • WpVote
    Votes 25,398
  • WpPart
    Parts 35
#1 in Aure 19/09/2020 #1 in Sarauta 19/09/2020 #2 in Halal Romance 19/09/2020 Ta riga ta san duk wata tarin ma'ana ta k'addara, walau mai kyau ko akasinta. Kamar kowa abinda bata sani ba shine... Me cece tata k'addarar? Yaushe zata fuskance ta? A wane yanayi zata zo? Mai kyau? Ko akasin haka? Wad'annan tambayoyin suke yawo kullum cikin kanta, da su take kwana take tashi, cikin tsumayin lokacin da alk'alami ya bushe akansa. Don wata k'addarar tamkar ZANEN DUTSE ce... Babu wani abu da ya isa ya canja ta!
B'OYAYYEN AL'AMARI by Seemaluv
Seemaluv
  • WpView
    Reads 266
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 1
A LOVE STORY...