KhadiijaInuwa's Reading List
5 historias
HUSNIYYA KO HUSNAH por Ummy_Saudah
Ummy_Saudah
  • WpView
    LECTURAS 44,898
  • WpVote
    Votos 1,999
  • WpPart
    Partes 70
am i really in d shoes to say something, as in right now, no pls spare me, am damn happy plus scared at d same time, buh never mind,lemme try my best with dis masterpiece, to fah,ga wata sabuwa wai inji 'yan caca, this is a truelifestory #HUSNIYYAKOHUSNAH, it have been in my hrt nd mind for over a decade already,i have these spirit in writing all my life,buh never have i pursued dis,i never thought of showcasing these for years, ALLAH WAHEED cikin dare daya kawai se komai ya canza,nd am here already,pls am i welcomed here, ~ ~ BISMILLAHIRRAHMANIRRAHEEM, Godiya irin wanda bai da iyaka ya tabbata ga ALLAH madaukakin sarki da ya bani damar fara novel dinnan,ALLAH kamar yadda ka bani damar farawa kasa na qareshi lfy,Ya Rabbul Izzati, ~all parts of this novel are partially fiction which makes it slightly real,its mainly inspired by true life events,buh pls ba'ayishi dan cin zarafin wani ko wata ba incase ko yayi daidai da rayuwar wani ko wata,its a total coincidence, NO MALICE ~ban yarda wani ko wata su juya min lbr ta ko wani siga ba tareda izini ba,hope za'a kiyaye, ~fatana novel din ya ilimintar kuma ya nishadantar da readers coz i see them as my source of strenght throughout d journey , ~Aisha Adam,Aisha Ashir,Khadijah Rabi'u,Fadila Muhd,Hauwa jibrin,Maryam Muhd,Firdausi Muhd hrt u all, u guys have a very special place in my hrt,i see u as my inspiration all d way.
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅) por missxoxo00
missxoxo00
  • WpView
    LECTURAS 19,556
  • WpVote
    Votos 323
  • WpPart
    Partes 7
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????
Cuta Ba Mutuwa Ba. por KhadiijaInuwa
KhadiijaInuwa
  • WpView
    LECTURAS 110
  • WpVote
    Votos 14
  • WpPart
    Partes 4
Labarin Abduol Lawal Shakka Babu,Dan shahararan me kudine a garin kano ta dabo.💜💓💕💕💗💞💟💟 Ahalinsa sun kasance kullum cikin ciwo me tsanani saboda kaddaran tasu kenan. Labarin dauke yake da so,romance, sadness and emotional moment. Karku bari a Baku labari. Taku har kullum #Ummy Love #
HAUSA NOVEL BOOKS: RASHIN SANI...1 BY SARATU M. SANI SERIES 1 por Sharhamak
Sharhamak
  • WpView
    LECTURAS 2,821
  • WpVote
    Votos 91
  • WpPart
    Partes 1
KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saurin zagayowa ya bude gidan baya ta fito. Yarinyar wacce taci sunan ta Farida za tayi kimanin shekaru shatara zuwa ashirin cif! Kyakkyawa ce a jin farko,ta na da kyawun siffa uwa uba iya tafiya, fannin magana sam-sam ba tada yawan magana, magana ma cewa kake wuyar ta ta ke idan kaga tana wani dan dogon zance, da Dad din ta take Magana ko kuma Mom din ta, sai dai tafi yawan Magana da Yayan ta. Haka ko a cikin mutane take yana da wuya kaji maganar ta, tun kawayen ta na darnuwa har suka yi sabo da halin ta, idan ana Magana cikin kawaye sai idan anyi maganar da zata bada dariya, ko shi din iya kacin ta murmushi. Read More @ www.share4world.com.ng