UMARNIN SAURAYI. {Complete 04/2020.}
labari akan wata yarinya wadda ke ƙetare magana ta mahaifan ta tabi umarnin saurayin ta......
labari akan wata yarinya wadda ke ƙetare magana ta mahaifan ta tabi umarnin saurayin ta......
A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy
Sultan ya shigo cikin gidan yana duba versace wristwatch din shi. A hankali yayi sallama ya shiga main entrance wanda ke leading dinshi to parlour din da hajiya zaynab ke zaune. Ta amsa tana kallon shi da murmushi Sai yanzu ka iso? Kamar wanda ya taho daga sokoto.