Will read
4 stories
DEEN MARSHALL by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 15,258
  • WpVote
    Votes 335
  • WpPart
    Parts 6
Jalaluddeen Marshall & Najma abdallah
JARUMTA KO KASADA by FadimaFayau
FadimaFayau
  • WpView
    Reads 2,286
  • WpVote
    Votes 145
  • WpPart
    Parts 15
Not editted Taso cikin gata, cikin dangin ta cikin farin ciki da ƙaunar juna sai dai lokaci ɗaya ƴan ta'adda suka ruguza wannan farin cikin......, sai dai me cikin ƴan ta'addan za'a iya cewa shugabansu tun ganinsa da ita yakejin shifa yayi mata wadda yake burin taso shi kamar yadda yake santa duk da yana da damar satota ta zama tasa sai dai ya ɗauki alwashin bazai hakan ba, ya sawa ransa samun soyayyar ta, wannan yasa ya shiga jerin manemanta......Duk da ta ganeshi ta kuma san shi ya kashe mata dabgi, sai dai ta boye ta kuma karbeshi matsayin masoyi duda zafi da baƙin cikin da ke cin ta duk lokacin da ta ganshi ko taji muryar sa, ko mai hakan ke nufi ku biyo ni.....
His Royal Bodyguard by QudrahAdam
QudrahAdam
  • WpView
    Reads 42,742
  • WpVote
    Votes 5,379
  • WpPart
    Parts 38
All my life, I've been stuck in the Military, serving in the army and making sure justice is served. I've met many men there, but never in my life did I imagine I would meet someone as rude and arrogant as prince Haidar Jega! A man who I was given to by the army to be his bodyguard. Indeed, being his bodyguard came with qualms and heartache. I never expected myself, a dangerous female bodyguard to fall in love with a man like Haidar Jega. But, is the love worth chasing? Is it worth bringing back the treacherous happenings of my past?
SHADE OF RUFAIDAH by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 61,004
  • WpVote
    Votes 8,802
  • WpPart
    Parts 56
"Na rasa ni wata irin baqar mujiyace,Duk wanda yake tare Dani saiyayi Gamo da baqinciki acikin zuciyarsa. Na rasa ni wata irin mace ce da bani da albarka Sam Sam saidai ayita kuka Dani".. "life is full of negative and positive numbers but Not once have anyone ever want the number zero,they are unaware dat zero is the number where there is no happiness nor sadness,zero is a tranquil place where ones find his inner peace. 15year old Rufaida Abubakar Malami has seen d world through numbers where Everyone in the negative lane is striving for the positive and those in d positive only strive hard to stay up der,thou it sumtimes prompt dem to fall down to the negatives yet everybody seems to forget about the number ZERO which poor rufaida is striving so hard for. Acikin duniyarta mai dauke da fuska uku,da kusurwan qaddarori guda uku da Abokan rayuwa guda uku,Da mutuwa uku. Hell is a the world who doesn't care or understand her being non binary number,it has been a lonely life for her now and always not until she finds comfort in her own grievious SHADES. Positive, negative, da zero, sune lakanin abokan rayuwarta, majaze ne mabanbanta guda uku,saidai Duk wanda ya kasance cikin lambar positive da nagetive ba lallai ya rayu da Ita ba,ita zero ne Dan haka zero ne kadai zai iya tsallake qaddarar mutuwa wanda Allah ya riga ya dorama qaddarar rayuwarta,.. #Rufaida #captain Mufrad #barister Imad "And so let see how zero will alwys feel better with zero creating der own world of comforts and the universe dat no longer feel alone. So dive in with me to the world of Sweet romance and awwwwwwns in search of rufaida's true zero..or would he be covered in her shades?..let's find out.