KYAUTAR KODA
its all about love, sacrifices, hatred and destiny. Saboda tsananin soyaaya uwa ta Sadaukar da kodar ta (kidney) wa budurwar dan ta, sosai littafin ke cike da chakwakiyya kala² hadi da tsabtatatciyar soyaaya da babu algus a cikin ta... Still dai Sadaukarwa bai Kare ba, domin bayan gwagwarmaya da masoyan suka fuskanta...