ishalliysm's Reading List
3 stories
HASKE A DUHU by meeshalurv
meeshalurv
  • WpView
    Reads 11,542
  • WpVote
    Votes 408
  • WpPart
    Parts 22
Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka. Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan. Yau gani ga mijin da duk kauyen ke Kira nayi dace, nid'in HASKEN RANA ce, sai dai Kash a wajensu maganar take haka nikam Sultanah yaushe rayuwata zata daina zubar hawaye. Ku biyoni cikin labarin HASKEN RANA danji ya rayuwar Sultanah take akwai darasi ciki tare da sark'ak'iya k'angin rayuwa soyayya duk sun had'a cikin HASKEN RANA.
MUTUM DA DUNIYARSA...... by BilynAbdull
BilynAbdull
  • WpView
    Reads 130,019
  • WpVote
    Votes 9,450
  • WpPart
    Parts 41
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki idan zaka tarasu wajen buƙatar jin dalilinsu, musani UBANGIJI ya fimu sanin mu su wanene? miyasa yayimu jinsi-jinsi, yare daban-daban, zuri'a daban-daban. kai dai ka roƙi ALLAH ya baka mai albarka kawai shine magana.
FETTA (COMPLETED)✅ by ZeeYabour
ZeeYabour
  • WpView
    Reads 370,771
  • WpVote
    Votes 30,562
  • WpPart
    Parts 97
Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata