FadimaFayau
- Reads 26,372
- Votes 182
- Parts 1
COMPLETED ✅ ✅✅
Kasancewar iyayen wadda yake so sunce basu shirya mata aure ba sai ta yi masters, sun kuma faɗi haka ne a lokacin da ya zama shine lokacin ɗaura auren su, wannan yasa iyayen sa yanke shawarar aura masa yarinyar da suke riƙewa wato AMRATU, yarinyar da ya tsana, yarinyar da ke matuƙar tsoron sa, Alokacin da suka fara ƙoƙarin yadda da juna a lokacin ne tsohuwar budurwar sa ta dawo wadda yakewa wa tsananin so....