mnaige
- Reads 944
- Votes 36
- Parts 11
Koda na tashi gidan mu mutalatin da biyar ne, mata talatin da uku namiji biyu, amma koda nayi hankali mata ashirin da ɗaya duk sunyi aure, kuma a halin yanzu dukansu zawarawa ne.
Nima yanzu haka watana biyar da aure amma mijina yasake ni batare danayi masa laifin komai ba, yanzu haka ni *BAZAWARA CE* Babana tun yana ɗan shekara ashirin ya fito yawon duniya, kuma yasamu dan Babana Babban malamin ɗan tsibbu ne, amma duk wannan samun dayayi a gidan haya muke rayuwa, yayi suna sosai, a yanzu haka Babana yana da mata huɗu alissafin da akayi Babamu aurenshi talatin da shidda.
Kuma mu ƴaƴanshi talatin da biyu dukun mu zawarawa ne!!.