JamilahSaid1's Reading List
13 stories
Auran biyayya by drsamha
drsamha
  • WpView
    Reads 26,991
  • WpVote
    Votes 2,114
  • WpPart
    Parts 53
It's sacrifice that is worth living
KUNDIN HASKE💡 by Pherty-xarah
Pherty-xarah
  • WpView
    Reads 302,617
  • WpVote
    Votes 23,823
  • WpPart
    Parts 160
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
"BURIN ZUCIYATA" by ummeey567
ummeey567
  • WpView
    Reads 3,706
  • WpVote
    Votes 213
  • WpPart
    Parts 12
Anwar and amarah love story
Zabina Part 2 Complete HausaNovel  by Autan_Mumcy
Autan_Mumcy
  • WpView
    Reads 3,937
  • WpVote
    Votes 61
  • WpPart
    Parts 1
Zabina Part 2 Complete HausaNovel By www.hausanovel.com.ng
A CIKIN GIDANA by ManuFagge
ManuFagge
  • WpView
    Reads 3,304
  • WpVote
    Votes 81
  • WpPart
    Parts 1
Labarin A CIKIN GIDANA labari ne da ya faru a cikin gidan Ali Nuhu, ali nuhu ya dauki matarsa Jamila na gudu sama da yadda ya dauki mahaifiyarsa a littafin, hakan yayi mitukar bata ran wani matashin yaro wanda ya fito a matsayin kani na ali nuhu, har sukayi kaca kaca da yayan nasa da matar yayan nasa, da lilin hakan yasa yaja mahaifiyarsu Hajara Usman suka bar gidan ali nuhu, Labarin dai yana kunshe da abubuwa na ban mamaki, ku biyoni dan jin cigaban wannan labari.
 TRIBALISM(KABILANCI) by slimqueen012
slimqueen012
  • WpView
    Reads 195
  • WpVote
    Votes 6
  • WpPart
    Parts 2
WANNAN LABARINE AKAN WASU MASOYA THAT ARE DEPRIVED OF BEING TOGETHER JUST BECAUSE OF THEIR TRIBES WAI YAUSHE XAMU GANE CEWA YARE BA ADDINI BANE 😡😡😡 IRIN QYAMAR DA HAUSAWA KEYIWA WANI YAREN DA BA HAUSA BA HAR KAFIRTA SU AKEYI DA KUMA YANDA YAREN KE KYAMAR HAUSAWA MUSAMMAN A HARKAR AURE DA KASUWANCI DA SAURAN MUAMULOLI WANDA KUSKURENE BABBA😭 AKWAI HADISIN DA YAXO INDA MANXON TSIRA YAKE CEWA MUSULMI DAN UWAN MUSULMINE ASHE KO BAI KAMATA MU KYAMACI MUSULMI BA DAN YA KASANCE WANI YARE😔ALLAH YASA WANNAN DAN RUBUTUN YAYI SANADIN GYARA MU'AMALA TSAKANIN YARE DA YAWA MUJE XUWA MUGAN YANDA ABIN XAI KASANCE 💃💃💃
Yuhaina💖 by RashidaDalhatu
RashidaDalhatu
  • WpView
    Reads 11,152
  • WpVote
    Votes 565
  • WpPart
    Parts 5
Please tap the star button
NI DA BODYGUARD DINAH by kherleesi
kherleesi
  • WpView
    Reads 17,489
  • WpVote
    Votes 1,029
  • WpPart
    Parts 12
Khadija is tough, cold and has no time to be nice. Saida ta hadu da Raees who is also uptight, kuma like her shima he's always wearing a poker face. A haka sukayi building connection daya zama more than friendship. Wannan labarin ba sabo bane bah, wasu sun rigada sun karanta shi. but na samu requests din sa shi a Wattpad, as dayawa na san re-reading dinshi. So here it is. If you haven't read it yet, pls give it a try and tell me if you like it.
Shahara (Hausa Love Story) by pp-panda
pp-panda
  • WpView
    Reads 44,532
  • WpVote
    Votes 3,152
  • WpPart
    Parts 69
FAHD X ZIA (shikenan!) Ku biyo wannan littafin dan ganin abinda aka toya muku!!
Ni Nuwaylah A Hausa Love Story by beealpher
beealpher
  • WpView
    Reads 44,172
  • WpVote
    Votes 3,858
  • WpPart
    Parts 50
A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fuskarta. "Nuwaylah? I... I... I love you" Ya fada cikin extremely cool voice. Kalmar na landing a dodon kunnuwanta, ta dago daran2 idanuwanta tana kallansa. "Yes Nuwaylah, I truly love you". Kanta kawai take girgizawa sai hawaye dake gangarowa daga idanuwanta, ta kasa cewa komai. She couldn't believe her ears, how could he love her? Ya matso kusa da ita sosai kamar mai shirin shigarta, ya dora hannayensa kan kafadarta "I'm going crazy Nuwaylah, please help me, I'm not asking you to love me back, just let me love you, let me be the man in your life, let me be the father of your child, please Nuwaylah" Ya karasa idanuwansa na zubar da kwalla, she couldn't raise up her head amma tasan kuka yake, kallamansa sun mata tauri da yawa, she loves him too but they can't be together, can't he see? "Sir I'm... I'm sorry but what you're asking from me is not possible, Sir you can't love me. We do not belong to the same category, Sir you're far above my level. I..." "Shhhh, love knows no class nor level, the heart falls in love with whom we can not choose, my heart chooses you Nuwaylah, it falls in love with you" Ya hadda kanta da nasa yana shakar kamshinta, numfashinsu na sauka at the same time, ya lumshe idanuwansa a hankali.