nasirhalima's Reading List
199 stories
MADUBIN SIHIRI by MSKutama87
MSKutama87
  • WpView
    Reads 4,032
  • WpVote
    Votes 127
  • WpPart
    Parts 2
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun duniya har sarkin bakaken aljanun sai da yayi masa mubaya'a sanoda babu yanda ya iya dashi madubin nan yayi yawo a hannun masarautu daban daban daga karshe aka samu wani shugaban sarakunan musulmai ya raba shi izuwa gida bakwai sannan yasa kowane a cikin akwatin bakin karfe yasa aka kulle da makullin muftahul zarmal Wanda wannan makulli kafin kasame shi sai aka keta dajika guda goma sha biyu mafiya hadari a duniya suka kai akwatu ta farko izuwa Bahur akhlas teku mafi girma a duniya suka kulle inda sarkin aljanun ruwa ke gadinta akwatu ta biyu suka kaita izuwa bangon duniya na gabas akwatu ta uku suka kaita izuwa bangon duniya na yamma ta hudu suka kaita izuwa bangon duniya na kudu ta biyar ka kaita izuwa bangon duniya na arewa ta shida suka rufeta adaji na sha daya India kubar take ta bakwai suka rufeta a daji na sha biyu
Tsatsuba part 5 by imran_aley
imran_aley
  • WpView
    Reads 228
  • WpVote
    Votes 12
  • WpPart
    Parts 1
littafin abdullazz sani madakin gini
Tsatsuba part 4 by imran_aley
imran_aley
  • WpView
    Reads 677
  • WpVote
    Votes 33
  • WpPart
    Parts 4
littafin marubucin abdullaziz sani madakin gini
Tsatsuba 1&2 by imran_aley
imran_aley
  • WpView
    Reads 3,191
  • WpVote
    Votes 126
  • WpPart
    Parts 10
littafin yaki
Tsatsuba part 3 by imran_aley
imran_aley
  • WpView
    Reads 1,383
  • WpVote
    Votes 49
  • WpPart
    Parts 5
littafin yaki daga king of adventures story Abdulaziz m\gini
SHU'UMAR MASARAUTAR 1 by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 11,587
  • WpVote
    Votes 144
  • WpPart
    Parts 13
"Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunta ɗauke da kunamar da Bamaguje ya damƙa mata. Abin da suka aiwata a farkon zuwansu yanzun ma haka ne ya faru, sai da suka koma daidai wurin da suka buɗe ido suka gan su tun farkon zuwansu sannan, Fulani Umaima ta ɗaga ƙahon ta runtse ido ta busa haɗe da kiran sunan Bamaguje. Ƙamshin ɗakin Fulani ne ya ankarar da Maimuna dawowarsu gida, cike da girmamawa ta zube ƙasa ta furta. "Allah huta gajiya uwar gijiyata."
SHU'UMAR MASARAUTA 2 by AmeeraAdam60
AmeeraAdam60
  • WpView
    Reads 1,807
  • WpVote
    Votes 21
  • WpPart
    Parts 11
NI na hallaka hatsabibin mahaifina Boka Shaddas, haka duk hatsabibanci da makircin mahaifiyata Umaima; na mayar da ita gajiyayyiya kuma kasasshiya. Domin har kawo yanzu numfashin da take yi, da ita da matacciya marabarsu kaɗan ce. Bayansu ban san adadin yawan rayukan da na hallaka ba, don haka wannan ɗan tayin ran da na hallaka ba zai sa, ka saka ni hayaniya a wannan lokacin ba...
DARE DUBU by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 40,282
  • WpVote
    Votes 2,432
  • WpPart
    Parts 61
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu? Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe. Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.
The New Emir by nimcyluv
nimcyluv
  • WpView
    Reads 9,786
  • WpVote
    Votes 392
  • WpPart
    Parts 13
selfishness 😍😥
GAMO by 68Billygaladanchi
68Billygaladanchi
  • WpView
    Reads 3,398
  • WpVote
    Votes 260
  • WpPart
    Parts 10
Labarin GAMO! Akan wasu taurari guda biyu. wanda ƙaddarar rayuwar su take sarƙe da juna, gaba ɗaya suna tafiya ne akan ƙaddara ɗaya batare da sun sani ba. Tsana me tsanani itace farkon ƙaddarar su akan juna. ko yaya zata kaya?!!!!