MAI KYAU
It's a wonderful story, and different from others, labari ne akan wasu mata biyu, ɗayar wato KHADIJAH ita ce mai kyau, kyau ne da ita sosai fa fiye da yadda kuke tsammani, tana rayuwar ta ne tamkar wata ƴar sarki domin sangartacciya ce, sai ɗayar KHAIRAT Black beauty ƴar talakawa, marainiya, wacce ta kamu da ciwon man...