MumIrfaan
- Reads 5,339
- Votes 234
- Parts 16
Littafin GARARIN RAYUWA Yana d'auke da tausayi, nadama, tsantsan soyayya, nishad'antar wa, fad'akarwa, wa'azantarwa da d'unbun Dana sani, yarinya ce batasan Hawa ba batasan sauka ba, ana haifarta aje a yadda ita ba tare da an k'ara waiwayanta ba, Iyayanta sun kasance attajiran masu kud'i masu fad'a aji a k'asa Amma suka jefar da ita, Ni kaina Maman Irfaan inason inji dalilin su nayin Haka, kudai ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin, har kullum nice taku Mum Irfaan 😍🤩