AyshaD__'s Reading List
50 stories
WAYE MACUCI by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 56,303
  • WpVote
    Votes 3,419
  • WpPart
    Parts 66
Labari ne a kan wata mak'auniyar Allah mai suna Aysha wacce take soyayya da yayan ta amma kwatsam sai wata tsautsayi ya afka mata har hakan ya saka ta cikin bakin ciki,ba tare da ta bayyana mishi ba sai daga baya ya fahimci halin da take ciki a tsanadiyan wannan tsausayin abubuwa da dama sun faru a rayuwar ta. Wani tunani mai karatu zai yi idan ya tarar da labarin soyayya a kan jaruman maza guda uku ? Hahahaaaaaaa!!! ku biyo ni damin jin yanda zata kaya tsakanin su. Hmmmm ku kar sake a baku labari.
RAYUWAR SUMAYYAH by eedatou
eedatou
  • WpView
    Reads 61,598
  • WpVote
    Votes 2,862
  • WpPart
    Parts 50
Yarinya ce ta taso cikin tsana da tsangwamar uba, y'an uwan uba da kuma kishiyar mahaifiyar ta, kwasam ta had'u da wani yaro miskili a makarantar su, duk lokacin da ta hadu da shi sai ya zalunce ta, saboda tsabar tsanar da suka mata suka hada mata sharrin da yayi sanadiyan koran ta a garin, aka hau binta da duwatsu tana gudu har mota ta kad'e. Uhhmm Uhmmm wani abun ma sai ka, karanta da karuwan kanka karanta ka gane ma idon ka,
KUNDIN QADDARATA by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 1,558,757
  • WpVote
    Votes 120,565
  • WpPart
    Parts 112
Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka............. SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata..... Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE? sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA? Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu 'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........
CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe) by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 17,100
  • WpVote
    Votes 954
  • WpPart
    Parts 39
#"When friends become foes, it's a bitter pill to swallow. from friends to foea bitter twist of fate".. #Once allies, now distant shadows in the rearview." #Friendship's demise, a tale of shifting tides."
🌹JINNUL AASHIQHE 🌹  by HariraAliyu
HariraAliyu
  • WpView
    Reads 8,024
  • WpVote
    Votes 213
  • WpPart
    Parts 2
A scary and love story about spirit and human
The Sifriti Jinn by Haaaaafsat_
Haaaaafsat_
  • WpView
    Reads 15,894
  • WpVote
    Votes 914
  • WpPart
    Parts 15
Aisha's dreams become a reality when Aashiq, the jinn of her dreams comes to life to claim what's his. ••• Aisha is happily married to Aman and is set to go on another vacation when something terrible happens. She's kidnapped by Aashiq and thrown into the supernatural world of jinns. With no way out of the world of jinns, she decides to seek help from Sifriti, the first and most powerful ifrit. But someone beats her to it and rescues her, Aman. Just when they think they've escaped and everything will go back to normal, their lives take a different turn.
TAKAICIN WASU by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 37,543
  • WpVote
    Votes 3,181
  • WpPart
    Parts 25
"Babu tantama ko shakku duk inda kaga tarayyar mutum uku to na ukun sun shedan ne". The Brave men falcons,a group of military tycoons trio that spell and cast the words of true solidarity in their friendship have been the citys best kept secret for years.but strange side effect is appearing as thy hit the aura of limitlessly unending fame,luxury and unstoppable power. When A freak suicide force tear them apart down to the era of thy spring born mates ravishing an UNTOUCHED DESTINY. Be not afraid of destiny, some are born by destiny,some achieved destiny and others hve thy destiny engineered right in their DNA.. Sun kasance a duniya mabanbanta but what will happen if all that bind is an unravalling DESTINY UNTOUCHED. In har qaddara zanen ubangiji ne then Let seee how the complicated destiny of nashwan hakeem wamako and zairah wasim kaita unveils. Give it a hack OR,u will be addicted.
LAMARIN GOBE. by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 6,355
  • WpVote
    Votes 543
  • WpPart
    Parts 16
"GULNAR assidique badaru Ta kasance yarinya mai tsananin jiji da kai da giggiwa wance bata ɗauki talaka abakin komi ba face abun takawarta,ita yar gata ce,tun tasowarta batada wani abar fargaba a duniya face yar uwarta HEER ALKALI wanda take ganin kamr ita kadaice tafita da komi a fadin duniya,saidai galihu da gata yazo ya wanke mata wnn fargaban musmmn da aka nunata a matsayin yarinyar da ake zaton takai ta kasance a matsayin matar boyayyen dan sarkin nan yerima SUJAMAL wanda labarinshi kawai akeji amma wani mutum bai taɓa ganin kamanninshi ba,shidin dan wani mashahurin masarautane mai ji da tsantsan mulki da tarin dukiya."Shikuma ya kasance mutum ne mai saukin hali da tausayin nakasa dashi wanda ya fito duniya a matsayin boyayyen mutum inda babu wani wanda yasan ko shi dan waye ne!Qaddara ce ta haɗasu waje guda inda ya zamto driver motar yarinyar da ake zaton zai aura wato gulnar assidque badaru!tirƙashi 'when east meet west"shin yaya zata kaya tsakaninsu?....this love is in circle lets find out who is actually, the breadwinner....
FITAR RANA by SURAYYAHMS
SURAYYAHMS
  • WpView
    Reads 20,424
  • WpVote
    Votes 1,244
  • WpPart
    Parts 21
This is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb
WATA DUNIYA! by PrincessAmrah
PrincessAmrah
  • WpView
    Reads 4,583
  • WpVote
    Votes 334
  • WpPart
    Parts 15
"Ina son ka Amaan. Na dauki alkawarin ci gaba da kula da kai duk rintsi duk wuya. Zan ba ka gata, zan kaunace ka fiye da yadda nake kaunar kaina, sai dai...!" Numfashi ta ja tana furzar da iska daga bakinta, "Sai dai a boye zan so ka, ba na so kowa ya san da zaman ka, kar ka rinka fitowa a kalle min kai, ina gudun kada idanuwa su yawata a kanka, bak'in idon da tsoro da kokarin ture abin da bai zama jinsi a gare shi ba. Ba na son abin da zai karce kyakkywan jikinka, balle ya had'a da zama silar kashe min kai!" Aafiyah 'yar shekara shida zuwa bakwai a duniya ke magana da wani matsakaicin bak'in kumurci, mai jajayen idanuwa, fatar jikinshi kalar k'asa. Macijin sai fasa kai yake, yana fitar da harshensa da mayar da shi, launin idanuwansa sun sauya zuwa jajaye, yana yi yana kad'a kanshi. Shin a wace duniya ce muke? Ina ne za ta kai mu? Ta yaya aka yi yarinya k'arama ke magana da maciji ba tare da tsoro ba? Tabbas kowa ka gani a duniya akwai dalilin wanzuwarsa akwai kuma manufar alakantuwa da zama sila na bayyanarsa. Sai dai silar da ke cikin tafiya WATA DUNIYAR kan iya shafe labaran da aka shekara sittin ana rubuta shi. Ku shigo ciki a yi tare da ku...kar ku bari labarin WATA DUNIYA ya wuce ku.