kamra1211's Reading List
172 stories
WANDA YA DAKA RAWAR WANI 2018 by Queen-Meemiluv
Queen-Meemiluv
  • WpView
    Reads 5,934
  • WpVote
    Votes 237
  • WpPart
    Parts 102
Duk a diririce take, ta kasa ganewa tsorone ko kuma fargaba, jikinta sai kyarma yake ga ƙafafuwanta da ke neman gaza ɗaukanta..... Labarin WDWR ne ciki de ban tausayi,ban haushi,ban dariya ban takaici, da sanyayyar soyayya. Ku shiga ciki ku sha labari.
MAKARANTAR MALAM LAMI by Ummu-abdoul
Ummu-abdoul
  • WpView
    Reads 5,048
  • WpVote
    Votes 567
  • WpPart
    Parts 8
Shaye-shaye ya zama ruwan dare a al'umman wannan zamani, sau da yawa sakacin iyaye kan kai yara ga wannan dabia, wasu kuma yanda qaddarar rayuwa ce ta kai su ga hakan. Makarantar Malam Lami makaranta ce tsantsa don ba da kariya ga masu shaye-shaye da kara dulmiyar da su ga wannan dabia
Dangantakar Zuciya by huguma
huguma
  • WpView
    Reads 327,985
  • WpVote
    Votes 22,277
  • WpPart
    Parts 46
A heart touching story
DA CIWO A RAYUWATA.... by Mai_Dambu
Mai_Dambu
  • WpView
    Reads 211,910
  • WpVote
    Votes 24,729
  • WpPart
    Parts 54
Sanin Wasu abubuwa nada matukar wuya....
ALKALAMIN KADDARA.  by LubnaSufyan
LubnaSufyan
  • WpView
    Reads 45,542
  • WpVote
    Votes 2,110
  • WpPart
    Parts 14
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi muni. Karka saki jiki da yawa, komai zai iya canzawa. Zuwa yanzun kowa yasan ban yarda da Happily ever after ba, idan har shi kake buqata, ALKALAMIN KADDARA ba littafin ka bane ba. Yan gidan Tafeeda da Shettima zasu taba rayuwarku kaman yanda suka taba tawa. Bance akwai sauqi a cikin tasu tafiyar ba. Banda tabbas akan abubuwan da zakuci karo dashi in kuka biyoni a wannan tafiyar. Tabbaci daya nake dashi, ba zaku taba dana sani ba IN SHA ALLAH. #AnaTare #VOA #FWA #TeamAK
AUREN RABA GARDAMA✅ by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 35,879
  • WpVote
    Votes 962
  • WpPart
    Parts 4
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
QAUNARMU by Mamuhgee
Mamuhgee
  • WpView
    Reads 10,198
  • WpVote
    Votes 540
  • WpPart
    Parts 3
Labarin qaunarmu labarine akan soyayyar data shigi mutane biyu batareda sun ankareba duk da kasancewar banbancin dake tsakaninsu na kasancewar kowannensu nada abokin rayuwarsa Wanda suke ganin sune rayuwarsu saidai so yayi musu shigar sauri Dan kuwa tuni suka daina kallon waincan amatsayin abokan rayuwarsu.....SO NE WANDA BAIDA KATANGA YAYI MUSU SHIGAR SAURI...YAYA ZASUYI DA ABOKAN RAYUWARSU NA FARKO...
GUMIN HALAK by BatulMamman17
BatulMamman17
  • WpView
    Reads 31,447
  • WpVote
    Votes 2,101
  • WpPart
    Parts 5
Talauci, kuncin rayuwa, danne hakki da rashin kyautata rayuwar na kasa yana daga cikin silar lalacewar al'umma a wannan zamani.
Mak'otan juna by Sadnaf
Sadnaf
  • WpView
    Reads 206,270
  • WpVote
    Votes 16,358
  • WpPart
    Parts 40
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL